A wannan lokaci ina matukar bukatar mutane su saurare ni, su yisharing abin da zan ce domin nemo amsoshin tambayoyin da zanyi. Amma abin takaici ba wani sabon videon tairaici bane nasamo zan nuna, ba kuma sirrin wani bane na gano zan bayyana, sannan ba labarin wata sharholiya nake tafe da shi ba, don nasanwadannan sune abubuwan da Arewa suka fi baiwa muhimmanci.
Don Allah mu amsa wadannan tambayoyin 👇
1- Mun sani a Nigeria ko makarantar kwana za ka kai danka sai ka hada masa da kayan abinci, in ba haka ba yunwa zata lahanta shi. Shin mun tsaya mun yi tunanin wahalar da yaran nan suka sha a watanni ukun da suka yi a tsare a gidan yari??
2- Shin mun kwatanta ace ‘ya'yan nan namu ne ko kannen nan namu da muke kauna?
3- Mun kwatanta idan mune da iko za mu iya watsa yaran nan a gidan yari cikin yunwa har wata uku? Mu yi banza da kukan da sukeyi da rokon ayi hakuri sun tuba?
4- Daga cikin laifukan da ake tuhumar yaran nan da su har da cin amanar qasa da yunkurin hambarar da gwamnati. Yanzun ‘yan yaran ne za su hambarar da gwamnati?
5- An bada belin Dan majalissa da yayi laifi akan naira dubu500, su kuma yaran nan an bada belinsu akan miliyangoma-goma, wannan yayi kama da ana so a sake su?
6- Da muka kalli al'amarin nan, mun ji a ranmu akwai zaluncia ciki?
7- Mun samu amsar mu cewa ba wani shugaba maitausayinmu?
8- Mun lura cewa ba a isa a yiwa yaran kowane yanki haka basai yankin Arewa?
9- Mun tambayi kanmu meye banbancin kudin belin yarannan da kudin fansa?
10- Sarakunan mu da malamai duk sunyi shiru, yanzu mundada yarda cewa ba mu da kowa sai kanmu?
11- Za mu adana videon yaran nan don ya rika tuna mana Wannan mugunta ko kuwa za mu manta ya bi iskashikenan?
Thread ⬇️
#Giveaway 100 TON Gas #Free to 1000 @hamster_kombat CEOs
Need #gas_fee to claim your treasure? 🐹 CEOs, let's turn up the heat together! Join our giveaway and score 100 FREE $TON!
1️⃣ Join ONUS Tap Tap Tap: https://t.co/eQ2rmk6XqX & complete “Hamster Kombat” missions
2️⃣ Retweet this post
😉 The airdrop will end in 48 hours. No strings attached, just pure crypto bliss!
Fam, i called it earlier and now i can say that it's an ALPHA $CDOG
One of the biggest community on the board
Based team @OGCommunity_X created @CyberDogMeme on #Tron
As i know the team's goal become #1 meme on tron!
So that's mean that they can hit 300M MC soon and i believe them, won't miss this gem!
Everyone will know about $CDOG
Btw, here are some facts about the project:
- launched 17 hours ago
- 800k volume
- ATH 2,5M MC
- Now 1,7M MC
- Hitted #4 Top DexScreener
- 713 holders
- 63K followers in Twitter
and so on
Big news and partnerships coming, i'll waiting an official announcements and LFG TO 1B MC $CDOG
CA: TVXmroHbJsJ6rVm3wGn2G9723yz3Kbqp9x
#TRC #TRX #1000X #OGCommunity #CyberDog
🌟 Ready to level up your crypto knowledge? We’ve got a video for you to check out. It’s perfect for both newbies and seasoned enthusiasts.
👉 Learn what makes Ethereum tick and why it's such a big deal in the crypto world.