Alhamdulillah Always
Alhamdulillah wa shukru lillah.
A yau ina miƙa godiyata ga Ubangiji bisa ni’imomin da Ya yalwata mana
ilimi, lafiya, arziki, nutsuwa da dukkan alheri.
Komai da muke da shi daga gare Shi yake, kuma Shi ne yake ci gaba da mana jagora a rayuwa.
Recruitment Update
TVET: A large number of applications have recently been approved.
Candidates are advised to log in to their dashboard to check their application status.
Have you been approved?
Ka tuna: Banki ba ya tura wani ya taimaka maka a ATM.
PIN ɗinka kai kaɗai ya kamata ka sani.
📌 Kada ka yarda wani ya taimake ka wajen amfani da ATM.
📌 Ka rufe keypad lokacin da kake rubuta PIN.
📌 Idan ATM ɗin ya yi kama da ba daidai ba, ka tafi wani.
Saboda rashin shakku, saurayin ya yi hakan.
Cikin mintuna kaɗan bayan ya gama, aka tsotse duk kuɗinsa daga account ɗinsa.
🎯 Darasin da zamu koya; 👇👇
Scammers na amfani da dabara irin wannan don yaudarar mutane a ATM.
Wani saurayi ya shiga ATM don cire kuɗi.
Da yake akwai layi, wani mutum ya zo ya nuna masa kamar yana taimako.
Sai ya ce masa: “Ka rubuta PIN ɗinka a screen don in taimaka maka.”
Federal Civil Service Commission (FCSC) Recruitment Update!
FCSC Directed some Shortlisted Candidates to fill out another form within three days (72hrs).
Log into your profiles to confirm your status.