A Beautiful Reminder for These Blessed Days of Dhul Hijjah:
Alhamdulillah, we are living through some of the most virtuous days of the entire year, the first ten days of Dhul Hijjah (1447 AH). These are days more beloved to Allah than any others, even surpassing the days of Ramadan in virtue for righteous deeds.
The Prophet ﷺ said:
“There are no days on which righteous deeds are more beloved to Allah than these ten days.”
He was asked about jihad, and even that was not considered greater except for the one who goes out with his life and wealth and does not return. (Bukhari).
Just Imagine, Yadda rayuwa Zatai daɗi a cikin Aljannah, koda yaushe kana tare da Manzon Allah (s.a.w) seka manta da ita kanta Aljannahn.
Walh Duk Wanda bai yiwa Annabi Muhammad (s.a.w) biyayya ba, Yayi Asara babba.
Inna lillahi wa inna ilayhi raji'un.💔
My sister returned to her Creator today. Her wedding was meant for April 18, but Allah is the Best of Planners. To Allah we belong, and to Him we shall return. May she find eternal peace in Jannah.🤲
Abubuwa 6 da ke kashe farin ciki a rayuwar aure..!!! (3 daga maza, 3 daga mata).
Aure ba wai zama tare kawai ba ne, gini ne na soyayya, hakuri, da fahimtar juna. Amma sau da yawa wasu halaye kan kashe farin cikin gidan aure ba tare da an lura ba.
*DAGA MAZA
1. Rashin kulawa da soyayya
Wasu maza suna tsammanin cewa da zarar an yi aure komai ya kare. Sai su daina nuna kulawa, kalamai masu dadi, ko tausayi ga matarsu.
Alhali mace tana rayuwa ne da kalmar soyayya, kulawa, da tausayi.
2. Rashin sauraron mace
Idan namiji baya sauraron damuwar matarsa ko ra’ayinta, hakan kan sa ta ji kamar ba a ganin kimarta.
Wani lokaci mace ba ta bukatar mafita… sauraro kawai take bukata.
3. Rashin daukar nauyin gida
Namiji shi ne ginshikin gida. Idan ya yi sakaci da nauyin da ya rataya a kansa, ko ya zama mai dogaro da wasu, zuciyar mace kan cika da damuwa kuma zaman lafiya ya ragu.
*DAGA MATA
4. Yawan korafi da rashin godiya
Idan mace kullum korafi take yi, ba tare da nuna godiya ga kokarin mijinta ba, hakan kan kashe sha’awar namiji da farin cikin gida.
5. Rashin mutunta miji
Mutunci shi ne ginshikin zaman aure. Idan mace ta daina girmama mijinta a magana ko a gaban mutane, zuciyarsa kan karye kuma soyayya ta fara dusashewa.
6. Kwatanta miji da wasu maza
Idan mace ta rika kwatanta mijinta da wani, hakan kan raunana zuciyarsa kuma ya haifar da sabani mai tsanani.
HIKIMA
Aure mai dadi ba ya ginuwa da laifi da yawan zargi, yana ginuwa ne da:
*Hakuri
*Mutunta juna
*Fahimtar juna
*Nuna soyayya a kullum
Domin gaskiya ita ce:
Gidan da namiji da mace suka koyi daraja juna, ko talauci ya shiga, farin ciki ba zai fita ba.
Jamaa kuyi addua abokan zama nagari kullum ina koyan darasi gurin mamana azumi na hudu Kenan tun bayan rasuwan baba baiwar Allah’n nan bayan general abinchin sadaka sai tayı special girki tabayar sai taca “Allah ya kaima Alhaji ladan”🥺🥹 Allah ya Baki gıdan Aljannah