Lokacin da yarinyar nan take rashin kunya da zagin mutane duk baku san cewa Musulmai take yiwa ba, sai yanzu zaku zo kuna wai yar uwarmu ce Musulma a tausaya mata.
Eh munji Musulma ce yar uwarmu, amma kuma kune kuke da alaka da ita tunda kune munafukai.
My name is Ahmad Gogel from Kano State, Northern Nigeria.
On behalf of Arewa Twitter, we want to make it clear that we do not support or stand with what she has done. Her actions do not represent us or the values we stand for.
We completely disassociate ourselves from her actions.
Opay da sunyi mata wayo tazo wa case din da sauki, idan ka bayar da hakuri toh ka tabbatar da kayi laifi kenan.
Tana rubuta takardar nan nace wallahi mutanen nan sai sun dauki matakin sharia a kanta.
Yanzu dai kawai lauyoyi zaku hada kudi ku daukar mata. Wadanda ta sakawa tsoro da firgici kuma idan anje wurin Allah za tayi bayani da Larabci ma kuwa.
I will NOT stand by and watch this girl @haifah_er_abba get bullied by the police and OPay.
She deleted the post and apologized. Why is she still being arrested?
I’m instructing my team of lawyers to look into this matter. If her rights are being violated, we will speak up. 🛡️
Women deserve justice, not intimidation.
Ado Gwanja’s New Banger: Atiku or Tinubu? 🔥
Ado Gwanja’s new political song ahead of the 2027 election is already making waves, with some saying it even surpasses Dauda Rarara’s Omologo.
Who do you think Gwanja is pointing to Atiku or Tinubu? Listen carefully & judge for yourself.
@Ahmad_Gogel Shi yasa a ko da yaushe nake kara godewa Allah da iyayena suka tsaya a kan mu wajen samun ilmin addini da boko! Allah ya ji qan Mama da Baba! Allah ya rahamshe su!
I am genuinely curious to know what the APC presidential campaign will tell people in Borno, Katsina, Zamfara, Kebbi, Niger, Kaduna and Plateau when it goes back to ask them for another mandate?
What exactly will the campaign message be?
Abi the plan is to rig?