Ke uwa ce mai yara takwas, kina rainon ‘ya’yanki a sansanin ‘yan gudun hijira dake babban birnin tarayyar Najeriya bayan tserewa mummunan harin da kungiyar ta’addancin Boko Haram ke kaiwa.
Ta yaya zaku tinkara barazanar rugujewar rayuwar ku?
https://t.co/bXh5Aok8q8