@arewablog_ Addinin mu ya kowa muna fadin gaskiya koda Wanda ba musulmi bane ya fadi, zance rarara abunda yayi bai kyauta ba saboda baya tausayin al’ ummah Duk Wanda yake goyon bayan wanga gwanati, tau yana amfani da ita, ya gyara abincin shi mu kuma mu gyara katin zaben mu