An samu wutar lantarki a Kano da Kaduna da yammacin yau Laraba.
Mataimakin Janar Manajan hukumar rarraba wutar lantarki TCN, da ke kula da jahohin Kano, Katsina, Bauchi da Jigawa Kamal Bello, ne ya bayyana hakan a tattaunawar sa da wakilinmu Gazali Yakubu.