Wadannan ba su ne matsalar ba. Matukar kana azumin nafila kuma ka kalli wanda ba ya yi a kaskance ko a mara ibada, to tabbas jiji da kai ya shiga ibadarka. Hakan kuma zai iya kaiwa ga wani mataki na riya.
Ka kula, Shaidan yana da hanyoyi dubu na batar da kai ta inda ba ka taba tsammani ba. Mafi yawan al'umma a yau suna azumin Arfa ta yadda wani daga wadanda ba sa yi sukan ji nauyi saboda ana yi musu wani kallo a wasu majalisun.
Some benefits of Arfah;
1. It is the day when the religion of Islam was perfected.
2. It is the day by which the prophet SAW gace his last sermon
3. Allah grant souls forgiveness from hellfire
4. It is the essence of Hajj
5. Sins of 2 years are forgiven if U fast the day.
๐๐๐
Please read it all and help with retweet for others to benefit too.
The last sermon of the Prophet-peace be upon him- is known as Khutbatul Wada'. It is a great khutbah, we should all pay attention to its message and guidance. Following are some basic points mentioned in it๐
@flexiblenancy Wato social media ta jawo raini dayawa wlh, akwai wadanda ko kallon banza baka isa musu ba a zahiri, amma a media sai ka musu cin kashin da kke so.
Allah wadaran naka ya lalace
@NobleAntyy Kar hakan ya karya miki zuciya, ba abn mamaki bne dan bae samu aiki ba, kowa da hanyar da Allah yayi tacin abncinsa, tsafff zaki fito a NYSC da lucrative aiki wlh