Trading Progress:
Year 1: ❌❌❌❌✅❌❌❌✅❌❌❌
Year 2: ❌✅❌❌✅❌❌❌✅❌✅❌
Year 3: ❌❌✅✅❌❌✅❌❌❌✅✅
Year 4: ✅❌✅❌✅✅❌✅❌✅❌✅
Year 5: ✅✅✅❌✅✅✅❌✅❌✅✅
Every failure teaches a lesson.
Progress takes time,
don’t quit early. 📈
Yadda Zaka Gina X Account Dinka Daga 0 followers Zuwa 3K follower's Cikin Wata 3 Tareda Samun Kudi Dashi!
Kafin ka karanta wannan rubutun tareda aiki dashi, kafara yin Screenshot na account naka, Sannan kabawa kanka wata 3 kana aiki da abubuwa 8 dazan fada acikin wannan rubutun bayan wata 3 kazo kabani labari.
(1) Kanemi Niche wanda yadache da fashion naka: Idan akace Niche ana nufin abinda kakeda ra'ayin zama a Space din Content Creator, Graphic designer, ko Community Manager etc. sannan fashion ana nufin abinda ko baka samun kudi dashi bazaka damuba zakaci gaba dayi domin kana birge kanka idan kayishi.
Wannan abin ya taimaki OG's namu irinsu, @Yusi0x, @aliy_almustapha, @PIRESIDO, @thebullmaker01, @SdkSaddik, @Raees0x & @Jameelweb3 Suka zama abinda suka zama yanzu.
(2) Gina alaka: Idan nace Gina alaka ina nufin ka alakanta kanka da mutanen dasuke da gogewa a irin wannan Niche din naka, karika bibiyansu akai-akai domin samun gogewa akan abinda kakeso kazama ta hanyar kwakwayon abinda sukeyi.
(3) Gyaran Profile: Ka gyara naka ta hanyar PFP wanda yakeda alaka da Web3, Banner maidauke da Niche dinka tareda Bio mai dauke da abinda yake cikin banner dinka, sannan kayi post maikyau kasakashi a Pin post, tareda gabatar da Niche naka acikin handle naka.
(4) Kazama Reply Guy: Idan akace Reply Guy ana nufin kazama kana yawan yiwa mutane reply a Post nasu musamman wadanda sukeda alaka da Niche naka ta hanyar Like, Repost & Comments.
Wannan abin zaifito da account naka kowa yarika ganinsa, hakanne yataimaki OG's namu irinsu @auwalkhan104, @SdkSaddik, @Arewaqueen11, @Ridwanishaq83 & @LadyBebah Suka tsinki kansu a matakin dasuke ciki yanzu.
(5) GM & GN Post: Kullun idan katashi dasafe kayi sallan asuba kazama Azkar, idan kashiga X dinka kafara duba GM post kayimusu reply hakan zaibawa Algorithm daman picking na account naka yadda kanayin post naka zai nunawa duk wadanda sukayi gm post, bayan kayi reply na kaman 30-50 GM post saikazo kaima kayi naka, sannan duk wanda yayi maka Comment kayimasa reply, yadda kayi na safe haka zakayi nadare, wannan abin dayawan OG's irinsu @Msageer_, @Uniqueofweb3, @Derjyeen, @devameer0, @TOSSWEB3 & @Musty_hasheedu Suna aiki dashi.
(6) Bin Trend: Abinda nake nufi duk lokacinda kaga wani abu yana trending a Space din ka tabbatar kaima kashiga wannan guguwar kayi magana akan wannan abin, indai baya sabawa iddininka ko al'adanka ba, hakan zai nunawa dayawan mutane wadanda basu sankaba account naka.
(7) Yawan Hawa Space: Anaso karika yawan hawa Twitter Space kana request na Mic 🎤 kanayin magana, amma ka tabbatar kanayin magana wadda zata amfani mutane cikin ilimi da dabara tareda girmama kowa, da yawan mutane magananka da biyayyanka zasuji suyi following naka wanda idan dabaka nuna kankaba baza'a sanakaba, akwai manyan OG's namu dasuke amfani da haka kuma yana musu aiki irinsu @DefiArandas, @Krypto_Bandit, @_rumaisah, @Uniqueofweb3 & @Derjyeen.
(8) Juriya da Hakuri: Wannan shine yafi komai riba da wahala aciki, anaso kada ka gajiya kada kakasa hakuri dan Matsalan Network kokuma baka samun komai kokuma wani ya batamaka rai, da yawan OG's namu dakake gani a Space dinnan irinsu @SunusiMinjibir, @Imamu_Sheka, @creptosolutions, @fuchaweb3, @Mahmoudsardauna, @Abba_kakaa, @Dev_Mustee@EngineerAdam123, @S_M_Danpullo, @Abdulhadi021, @danfulaniweb3 & @maigadohcrypto bayan Value dasuke badawa hakuri da juriya ya kawosu matsayin dasuke a yanzu.
Duk wanda yarike wadannan abubuwan cikin wata 3 ina bashi tabbacin saiyaga canji wanda baiyi tunaniba.
Allah yabamu sa'a 🤲🤲🤲
One of your biggest enemy and reasons why you’re not profitable in trading is GREED. We basically get profits from our trades, but greed holds us back, thinking or saying the profits are small. Let us add more percentage %, the next hour boomb the trade will be negative and we become bag holders. If you manage and control your greed today, tomorrow your trading will improve by 60%.