How to Trade Gold Every Day? | Previous Day Breakout (PDB) Strategy Explained
Are you looking for a simple and structured way to trade Gold (XAUUSD) during the Asian Session?
In this video, I will walk you through my Previous Day Breakout (PDB) entry model
@isinetugooffx It defends on what type of trade Iโm doing, for swing I use Weekly, Daily and H4, for day trading: Daily, H4 and H1. Or H4 H1 and M15. For Scalping: H1 M15 and M1
All Paid Courses (Free for First 4500 People)
๐ฃ๐ฎ๐ถ๐ฑ ๐๐ผ๐๐ฟ๐๐ฒ ๐๐ฅ๐๐ (PART - 2)
๐ฏ Social Media Marketing Course
๐ฏ WordPress Development Course
๐ฏ Facebook Ads Course
๐ฏ Search Engine Optimization
๐ฏ Email Marketing Course
๐ฏ Amazon Business
๐ฏ Fiverr Freelancing Course
๐ฏ Graphic Designing
๐ฏ Video Editing Course
๐ฏ Ecommerce Business Course
๐ฏ Drop shipping Course
๐ฏ Shopify Course
๐ฏ Web Development & Design.
๐ฏ And Many More
Applicable only for First 4500 People
To get Simply:
1) Follow
@Suryanshti777 (So, that I can DM)
2) Repost & Like
3) Comment "Need" to receive your copies.
Shin ka na da basira ko fasaha ta musamman, amma ka gagara morarta?
Shin kun san me ke kawo hakan?
Allah ya bai wa mutane da yawa basira ko fasaha ta musamman, amma duk da haka, ba su taba amfana da ita ba. Babban dalilin hakan shi ne, ba su san yadda za su yi amfani da ita wajen samun kudi ba.
Kada ka bari a baka labari! Ka kasance tare da mu a daren yau, da misalin karfe 9:00 na dare, inda za mu tattauna muhimmin batu: Yadda Zaka Mori Basirar Ka da Ilimin ka domin Samun Kudi.
Za mu yi wannan tattaunawa ne tare da kwararru, kuma fitattu a duniyar Web3, wato Sir @creptosolutions da kuma Engineer @aliy_almustapha .
Kada ku damu, ba za mu dauki lokaci mai tsawo ba, domin za mu kammala tattaunawar ne tsakanin karfe 9:00 na dare zuwa 10:00 na dare.
#ShooraSpace #Web3 #Hausa #Arewa
Mแบผ YAKแบผ SA Bร KA SAMUN NASARA A TRADING? ๐๐ก
Base on my experience, idan ka ga ba ka samu nasara a trading ษin da ka shiga ba, to akwai abubuwa 8 da suke iya janyo hakan:
1- Ka saษa wa yanayin kasuwa ๐: Idan ka shirya trading ษin ka a kan (uptrend) alhali kasuwa tana faษuwa (downtrend), ko akasin haka, to za ka iya fuskantar asara.
2- Kuskure a binciken ka ๐: Wannan na iya faruwa saboda rashin ilimi ko kuma rashin kulawa sosai yayin bincike. Kรฃ ji kรฃ fahimci kasuwa, amma a zahiri bรฃ haka ba ne.
3- Labarai masu ฦarfi ๐ฐ: Wasu labarai kamar GDP, CPI, ko FOMC na iya juyar da kasuwa cikin sauri. Misali, kasuwa na iya tashi ko faษuwa kwatsam, har ta taษa stop-loss ษinka sannan ta koma.
4- Events masu tasiri ๐: Wasu alโamura kamar sakin adadin coins (unlock) ๐, burning ๐ฅ, ko wani babban whale ko gwamnati ko institutional investors su yi dumping coin kwatsam, ko partnership ๐ค nรฃ iya canza yanayin farashi a kasuwa.
5- Rashin tsayayyen tsari ๐ : Idan bรฃ ka da tsayayyen tsarin ciniki (trading plan) da kuma dabarun ciniki (strategy) ๐ฏ wanda kรฃ gwada sosai kuma kรฃ ฦware a kansa, kuma ba ka sauka daga wannan tsari ba ๐ซ, to lallai zรฃ ka wahala wajen samun nasara.
6- Rashin kulawa da risk & profit ๐ฐโ๏ธ: Bรฃ ka sanya stop-loss, ko ba ka san yadda ya dace ka yi taking profit ba, to zai yi wahala ka yi nasara.
7- Emotional Trading ๐ข: Idan kana fama da FOMO, to fa kai da cin nasara a trading kun yi hannun riga.
8- Dรตgara ga wasu (copy trading/signals) ๐ก: Bรฃ lallai ne tsarin wani ya yi maka aiki ba.
๐๐ฏ๐๐ก๐๐ฏ๐๐กโจA naka raโayi, me ya ke janyo rashin nasara a trading? ๐ฃ๏ธ
#Trading #TradingView #Web3 #Hausa