Yau shekara daya da wata shida ban taba ganin andauke wutan lantarkiba ko na 1 minute. Saboda haka yau nakashe wutan gidana daga main switch na 1 hour nasa araina andauke wutane don tuna gida Nigeria.
Kai jamaโa!
Sai delay da cancellation of flights to various destinations kawai kaketa announcing!
Shikenan wai mutum baida right akasannan?
This unnecessary delay and cancellation is on the alarming side