Good mornings ,
Hi friend, I'm Adam Labaran Adam. A cybersecurity graduate from Kano, Nigeria.
> I spent 4 years studying how systems break. Turns out that was preparation for the biggest transition of my life.
> I already code HTML, CSS, JavaScript, Python, Flutter, Dart. Smart contracts use Solidity. Once you know one language, the next one is never the hard part. I'm not starting from zero. I'm redirecting.
> My degree maps perfectly into smart contract auditing.
🔹Penetration testing → finding exploits.
🔹Secure code → review reading Solidity.
🔹Threat modeling → understanding how protocols get drained. Everything I studied was training for this.
> So I'm making the move. 100days Building in public.
Cyfrin→ Ethernaut → Code4rena. USDC doesn't care I'm from Kano, Nigeria a critical finding here pays the same as San Francisco.
> If you're a cybersec person sleeping on Web3, your mindset is already there. You just need the domain knowledge.
The journey starts today.
Cybersecurity Ba "Hacking" Ne Kawai ba Akwai Sauran Rassa a karkashin sa! 🛡️
Yawancin mutane suna tunanin cybersecurity yana nufin "hacking" ne kawai sanya baƙar hular hoodie, zama a duhu, danna kwamfuta cikin sauri. Amma gaskiya, hacking wani reshe ne kawai daga cikin manyan rassa na ilimin.
Ga wasu daga cikinsu:
✅ Network Security : suna kare hanyoyin sadarwa da tsarin da ke haɗa na'urori
✅ Application Security: Yana tabbatar da software/apps basu da rauni (Vulnerability).
✅Cloud Security: sunakare bayanan da ke ajiye a wurare kamar Google Drive, AWS...
✅ Digital Forensics suno masu bincike na kwakkwafi a cikin na'urori don fadada bincike, kamar dai ace "dan sanda na dijital"
✅ Incident Response : sune masu Mayar da martanin gaggawa lokacin da hari ya faru
✅ GRC (Governance, Risk & Compliance) suno masu rubuta manufofi, dokoki, da tsare-tsare wa Kamfani a fannin CyberSecurity.
✅ Penetration Testing : sune masu"hacking" na doka, da izini, don gyara kafin masu mugunta su samu dame kutse.
Wanda ba ya son zama "hacker" ma yana da wurin zama a cyber security akwai wurin masu ilimin doka, masu bincike, masu tsara manufofi, har ma da masu kwarewa a communication da training.
Sannan baka makara ba Zaka iya fara koyon ilimin CyberSecurity ko Dan Kare kanka ga link dinmu Nan na telegram channel
👉 https://t.co/74ptE61Mr0
I'm giving out 5 slots for my cryptocurrency trading class which we are starting tomorrow.
Drop a comment on why you need to be in this class.
5 people with a good reasons will be chosen randomly.
Tag a friend who needs this too 👇
Goodluck
🚨BREAKING: ANYI HACKING DIN ZENITH
Jiya 4 , August Wasu guggun masu kutsen (Hackers) suka Samu zarafin kutsawa cikin rumbum adana bayanan customers (Database) inda su kayi awon gaba da bayanan Wasu customers Wanda ya hada Sunansu, Lambobin wayarsu da dai sauransu.
Wannan Yana nunawa no system is 100% secured.
Alhamdu lillah cikin ikon Allah jiya 1/08/2026 Mun fara gabatar da Karatu a tashar mu ta DUKAWANCYLABS akan Ilimin CyberSecurity Wanda muka dauki kusan Awa daya Muna tattaunawa.
Mun ajiye recording na Video, audio da Kuma PDF saboda Wanda Basu Samu Halartar ba saboda matsalar Network zasu iya zuwa su saura .
Wa'inda basa cikin Channel zasu iya shiga ta wannan link din : https://t.co/vgBUKssQSe
Adam Labaran Adam
Founder, Dukawancylabs