@Abu_saahal@yuusufmuhd Annabi Ya hane ku da zagi? Amma bai hane ku akan shisshigi a abinda babu ruwan ku ba? Shin maganar da kayi haka ake nasiha ko wa'azi? Addini fa baka da wani hujja na cewa fahimtar ka ce kaɗai gaskiya, masu maulidin nan sun dogara da wani abu. Mu koyi girmama fahimtar juna.
@BakrWaziri@DattijoAhmadu To a ina aka ce haka? Da wa kake koyi akan cewa haka? Sannan ta wace hanya ta zo? A ina aka ce maka ga yadda ta zo? Ba wai abinda kaji wajen wani ba fada min littafi in duba
@mr__kams Ko da dai na san bisa jahilci kake tafiya, amma ka sani abinda ya Shafi Shigaba SAW ana taka tsantsan. Maulidin Annabi muka ce muna yi kai kuma ka canja zuwa "Maulidin ...."
@abdulmalikdabai@Sani1624408@jibreelKhalil Wannan maganar da me zai qare mu? Ai wannan a aikace fassarar maganar Daurawa ne da Dr Jaki. Daurawa ya ce mai zina mai sha giya ya fi dan bidia, kuma masu maulidi yake nufi. Haka Asadu ya ce da dan bidia (masu maulidi) a gari gara yan bindiga (masu irhabi, mazinata barayi)