Proud Muslim #AS SALAF
#Cyber/information security
#Science and technology
#Manchester United.
Blowing away someones candle won't make urs shine brighter..
@kahuturarara@davido@kahuturarara Dauda Ina kaunar ka a matsayinka na Musulmi Kuma Dan Arewa. Kai ne Sarkin wakar kasar hausa har sai ta Allah tayi. #naka naka ne.
@asr_rabiu Allah ya kyautata makwancin sa da sauran musulmi baki daya. Yadda yayi ma Al qurani hidima Allah yasa mala'ikun rahama su masa hidima. @asr_rabiu Allah ya Kara muku hakuri da dangana
@creativeluvy Cewa zaki yi Allah idan Ka azurta mu Kar kasa mana kyashi da rowa. Cos zaki iya samu situation din ki ya Zama worst. Allah ya rufa mana asiri