@bmjvermerlleey Yo dama haka kaya mai Araha yake ya yin da aka buɗe Dilar kaya haka ake masa irin wannan Rububin a ƙarshe kowa sai ya taɓa kuma ba shi ne mai siyan ba kawai testing yaje yi ehe
@Rahma_sadau This is the first time I have replied to somebody's Comment. Congratulations @Rahma_sadau Yadda Kika boye Koda Hotan Mijinki ta kowacce Fuska Ubangiji ya boye Damuwarki Ya cigaba da bayyanar da Zaman Lfy a Rayuwar Aurenku