A leading digital market and solution providers||consultants of BlockchainTech|Fafutuka Mall||Fb:@Fafutukang Instagram:@Fafutukang||Whatsapp:08032985016
Well Deserved.
NATIONAL ASSOCIATION OF KATSINA STATE STUDENTS (NAKATSS) BAYERO UNIVERSITY KANO.
Sun Karrama CEO Kamfanin Fafutuka Rabiu Biyora da shaidar girmamawa na (ICON OF YOUTH DEVELOPMENT)
MUNA GODIYA DA ZIYARA.....
Malam @BashirAhmaad Hadimin Shugaba Buhari Kamfanin Fafutuka Nigeria Limited yana godiya da ziyara .....
Allah ya kara zumunci
CRYPTO KENAN....
Wata biyu da suka shige, nayi rubutu akan Aubit FREEWAY Token nace da mutane suyi bincike akai idan suna da hali su siya su ajiye, a lokacin farashinsa bai shige Naira Hudu ba....
A yau din nan farashin ya koma Naira Goma sha daya da doriya...
Fafutuka Nigeria Limited paid a homage visit to Bashir Ahmad (@bashirahmaad), an Aide to President Muhammadu Buhari on New Media.
Thank you for your support!!!
๐ https://t.co/kT7CM3JRdv
ALLAH YA RIKA MAKA....
Babaye Dan Crypto ya gwangwaje kansa da sabuwar Mota kirar Honda Accord Continue Discussion yar zamani.....
Ya kawo motar tasa ofishin Fafutuka domin tayashi murna....
VANCAT TOKEN shine ya bashi babbar riba....
Pre-sale na Classic ake yanzu haka, zaku iya siya ku ajiye zuwa gaba...
Ana samun Classic Coin a ofishin Fafutuka ta hannun
Habu Fafutuka 08169452856
King cash 08060294451
Nura Fafutuka 08064904850
CLASSIC COIN......
Mutanen dake da burin yin HOLDING din tokens na wata shida ko shekara, siyen Classic Coin zai iya kasancewa alheri garesu, duba da Project dake tare da Classic Coin, da kuma Exchanges da ake shirin shigar da Classic...
SUNANSA Beli Abubakar Nasiru @Abubeli
A wannan rana yake murnar kara shekara a rayuwarsa, jajirtaccen Matashi ne dake aiki tukuru a Kamfanin Fafutuka, shine ke da hakkin kulawa da Fafutuka Mall ....