mai haƙuri da mutunci kamar yadda muka san ki. Allah Ya isa Mai kare bayinSa, kuma duk wata ƙarya ko sharri ba ya dawwama. Muna addu'ar Allah Ya ƙara miki lafiya, haƙuri da ɗaukaka. Allah Ya kare ki daga sharrin masu sharri." 🤲🏽❤️
@AdizatouGabon
"Don Allah Hajiya Hadiza Gabon, ina roƙonki da girman Allah ki yi haƙuri kada ki mayar da martani kan duk abin da ke yawo a kafafen sada zumunta. Mutane za su faɗi abin da suke so, amma lokaci da gaskiya su ne mafi girman masu kare mutum. Ki ci gaba da kasancewa
Painful night for every Arsenal fan. We dreamed of European glory, but it wasn't meant to be. We'll dust ourselves off, keep believing, and return stronger. Once a Gooner, always a Gooner. ❤️🤍 #COYG@Arsenal