@Mijinagari2@MalcolmAlkalee Me abin fada baya fada abokina...kai daga jin karatun kasan karatune da anayinsa ana hakaito ma anoni da tarin ilimummuka dake kunshe a cikinsa.Allah kabarmu da so da qaunar sunnar manzonka,Allah ka shiryar da wanda suke da rabon shiriya...Allahu akbar,alqur ani dadi,sunna dadi🥰
@Abu_saahal In banda lalacewa,yaushe mawaki ze zama malami harda ze iya yake bada fatawa..Alalh de ya kyauta amma tabbas zindiqai na bukatar komawa islamiya
Innalillahi wa Inna ilaihi Raji'un 😭
He is no longer in this world 🥹♥️ Please let him continue earning good deeds by reposting his video ♥️🥹 May Allah have mercy on him. 🤲
@real_khanzunlah “Whoever among you sees an evil, let him change it with his hand. If he cannot, then with his tongue. If he cannot, then with his heart—and that is the weakest of faith.”
Source: Sahih Muslim.