Viewer discretion warning โ ๏ธ
Oh Innalillahi wainna ilaihi rajun, wannan mutumin da kuke gani lecturer ne ,a MAAUN university Kano ,Anman yakan shiga university's dayawa yayi lecturing ,shekara biyu kenan daya hana yarinyan mutane gama makaranta idan tayi project takai Saiyace bahaka ba yace saita sake shine suka hada baki da mujinta, sukayi masa wayyo yace su Hadu a Cikin BuK saboda yayi lalata da ita dan kutumar uba Mara imani matar aure zaka nema?
Annabi yace babu ni babu Wanda ya nemi matan wani ,Allah yakara tona muku asiri maza masu bin matan aure ,da kuma lecturers masu cutar da yaran jama, a
Allah ya isa wallahi
IG madam_korede
In kace mun zanyi wayar 30 minutes lokacin muna sakandare da mace, toh da ba ni kadai ba har abokai na da sun ma dariya, amma yau gani nan wata yar sha tara har awanni take kai ni saboda iya magana. Hafsat Allah ya biyaki, you have been a wonderful experience.