@ishaqibraz1@hayateey1 Aradu qaryane karka bata hujja, kai da ita duk tankwalai ne kawai... kaje ka duba best graduating students na shahararrun makarantu duk yaran masu kuɗi ne saboda sunada qarancin damuwa da zai hana karatu... mu yayan gidan Mallam Shehu dake tuna me zamuci idan munfito aji mu keda