Web3 Community Builder,
Educating about Web3 • Blockchain • AI
Content Creator | Ambassador | CM | MOD
intern @trustchain academy
Arsenal fan❤️⚽ | DM open 🤝
Rayuwar Mutane Kafin Zuwan yanar gizo (internet)
A yau internet ya zama kamar iska (ma'ana kowa Yana bukar Shi don rayuwar) muna amfani da shi kullum ba tare da tunani sosai ba.
Amma kafin zuwansa, ya rayuwa ta kasance?
Rayuwa ta kasance daban sosai kafin zuwan yanar gizo (internet)
Ga yadda abubuwa suke kafin zuwan yanar gizo (internet)
1. Samun Labarai
Mutane suna samun labarai ne ta:
• Radio
• Talabijin
• Jaridu
Idan wani abu ya faru a duniya, wani lokacin sai bayan kwanaki ko makonni mutane za su ji labarin.
2. Sadarwa
Idan kana son ka yi magana da wani da yake nesa:
• Sai ka rubuta wasiƙa
• Ka jira kwanaki ko makonni kafin ta isa
• Sannan ka sake jira amsa
Ko kuma ka kira ta landline phone, wanda ba kowa yake da shi ba.
3. Neman Ilimi
Dalibai da masu bincike suna zuwa library.
Idan kana son sanin wani abu:
• Ka duba littattafai
• Ka bincika encyclopedia
• Ka tambayi malamai ko kwararru
Ba kamar yau ba da zaka iya search a seconds ka samu amsa.
4. Kasuwanci
Kasuwanci yana faruwa ne a zahiri:
• Mutane suna zuwa kasuwa da kansu
• Babu online shopping
• Babu digital payment
Kudi yawanci cash ne.
5. Nishaɗi
Nishaɗi yana da iyaka:
• TV channels kaɗan
• Radio
• Wasannin gargajiya
• Littattafai
Babu streaming, babu YouTube, babu social media.
Duniya ta yi aiki tsawon shekaru da dama ba tare da internet ba.
Amma da zuwansa…
komai ya fara canzawa.
Sadarwa ta zama instant.
Ilimi ya zama accessible ga kowa.
Kasuwanci ya koma digital.
A rubutu na gaba:
Zan bayyana yadda internet ya fara
da kuma yadda muka shiga zamanin Web1.0.
@peponkwtf LFG $PEPONK 🔥 KYC locked in and the legend himself is now officially The Hodler of the Meme Department 🇺🇸 This one’s built different. More holders than flippers, vibes are immaculate. See you at the top frens 🐸
KYC Certificate officially secured 🔒
→ https://t.co/pwCZuXXBxQ
Full team details. Full project details.
We’re 100% transparent and completely committed to the long-term vision.
The only way is forward.
We just finished the KYC for
@peponkwtf
Check the certification.
https://t.co/cgS5yAWUTs
Want to get KYC for your project?
https://t.co/SQTFYZXpVo
#Crypto#Blockchain#Kyc
$PEPONK ARMY REPORTING IN 🐸🔥
7️⃣ on the board but we climbing FAST! The swamp is strong, energy never dips, and this frog is built different 💪
Real community, real momentum — not just hype. Hopping straight past these others soon.
$PEPONK to the moon 🌕
CA: Gqqdgfkn7bcsuBQZEk9oMBkqCv1bRXvPmTLs3sQ9pump
@peponkwtf@coinmun
Let’s go army! 🚀🐸