@Serddeyyert Allah ya jikanshi allah ya gafarta mai, Allah yasa karshen wahalar shi kenan, idan tamu tazo Allah yasa mu cika dah Imani. Ameen Ya Allah 🙏🤲
@Serddeyyert@KhaleephaHayat Kah rabu dah yarinyar nan ke ina ruwanki dah saka a Gemun shi ido, kinga fine boy ya miki kyau harda sa ido, bara dai nah bashi ke bah 🙄🙄
@Serddeyyert@babyabdulkadeer@attahLB Idan Ana maganan manya ki daina sah baki kinga ke yarinya ce maganar aure kuma nah manya neh. Kinji koh kina Jan kunnan ki