X zata iya canza maka rayuwa, Kayi qoqarin gina account ɗinka na X.
Ga yadda zakayi monetizing na X account ɗinka ka fara samun kuɗi mai kyau:
1. Ka cika duk sharuddan monetization na X (Ka sayi blue.tick, ka sami Friends masu Blu.etick 500, sai 5M impression a wata uku)
2. Ka rika ƙirƙirar Quality content kullum.
(Content original guda 5-10 naka, ba repost ba)
3. Ka samu active followers, verified da waɗanda ba verified ba. (Ka rika engaging da followers ɗinka koda like ne, sai kuma Comment)
4. Engagement daga verified followers yana ɗaukar kaso mai tsoka wajen biya.
Allah ya bada sa’a, Yasa muna da Rabo🤲🏽.