End of an Era ๐ Late President Muhammadu Buhariโs remain on its way to Daura. May Allah forgive his shortcoming and grant him the highest rank in Jannah๐
The month of Shawwal is almost halfway gone. Have you started your Sitta Shawwal? May Allah grant us the strength and consistency to complete them. Ameen!
Ana da adadin 'yan sanda da basu wuce dubu dari hudu ba, amma kusan guda dubu dari suna jikin manyan mutane suna basu kariya, to yanzu za'a janyesu su koma bawa talakawa kariya
Shugaban Kasarmu ya motsa jama'a da alama zai yaki matsalar tsaron da gaske
Allah Ka taimaki kasar mu
MUTUMIN DA GASKE YAKE
Shugaban Kasa Tinubu ya gana da shugabanni tsaro na Kasa, ya bada umarni a janye dukkan 'yan sanda da suke bawa manyan mutane kariya na musamman
Tinubu yace 'yan sanda sune suke dauke da alhakkin tabbatar da tsaro a cikin Kasa....
Check comments๐๐๐๐
Duk wani babban mutum dake son a bashi kariya wa kashin kansa to ya nemi Civil Defense
Shugaban Kasa Tinubu yace 'yan sanda su koma bakin daga domin tabbatar da tsaron Kasa
Kuma ya bada umarni a debi sabbin 'yan sanda guda dubu talatin ba tare da bata lokaci ba... ๐๐