Wataran muna cikin kallon wani Hausa film, wajan 9pm, kawai madam taga anacin wani biscuits (Fav), tace inje insiyo Mata, kawai natashi naje shago uku duk ban samuba.
Senaje shago na 4 nasiyo wani kala daban kusan irinsu Daya, ina kawowa tace inmaida bashi ta aikeniba. Nakara fitowa domin inmaida sai nasa wanda nasiyo a aljihu, naje chan kan titi dakyar nasamo Fav din...
Wallahi ina kawo mata, tace yama fitan mata arai, in ije, in Abdallah yatashi yaci๐ซข seda naje zan kwanta nadunga tunani wai anya nine kuwa ๐๐