@haifah_er_abba@Dongarrus1 Idan kana da naira 100 ka taimaki Wanda bashi da ko sisi da naira 10, wlh mutane Ana cikin matsala, Wanda kake masa kallon yafi kardin abu, in ya fada maka halin da yaje ciki se ka tausaya masa
@bbchausa Ni ne Zan fadamuku abunda ke faruwa,
Yanzu fa so ake ace masu zanga zanga, Sune suke da alhakin kawo wanna abubuwan da ke da nasaba da ..
Kudai bari na dawo