Innalillahi wa inna ilaihi raji’un 💔
Gaskiya ba ma son ci gaba. Kalli yadda aka tsara tsare-tsaren ci gaban Kano, amma sai wasu ƴan bakin ciki suka zo suka lalata mana komai, suka jefa jihar cikin asara.
Allah Ya isa tsakaninmu da masu cutar da Kano. 🤲
@NTANewsNow Congratulations to the community. But to the presidency that money is too small. A whole community you’re presenting just 500,000 to them haba.