Tunda na gano wannan sirrin daganan X handle dina ya girma kuma na riqa samun 10x engagement fiye da can baya👇
Idan ka san wannan strategy din zaka fi samun engagement idan kayi post a X fiye da kafin ka sani.
Miyasa zaka ga idan mutane sukayi dogon rubutu yafi samun engagement? Fiye da mai sauqin karantawa.
Mance da maganar likes, ba shine yake boosting account dinka ba.
Idan wani ya tsaya karanta post dinka na minti 1 zuwa 2 ya fiye maka like da zai yi maka ya wuce kawai, algorithm na twitter da facebook yana ba wannan tsayawar muhimmanci fiye da ayi maka like kawai a wuce.
idan wani ya tsaya ya karanta post dinka to algorithm zai ga cewa to wannan post din mai muhimmanci ne ga mutane daganan zai qara pushing dinsa ga mutane da yawa.
So that 1-2 minutes that someone spend on your tweets is 22x more powerful than a like.
Me yakamata kayi?
Ka riqa rubutu masu tsayi da ma’ana da zai zaunar da mutane su karanta post dinka, Get them to stay and the algo will save you.
Bonus 👇
Liking yana da muhimmanci sosai
But idan wani ya ta6a profile dinka ya shiga domin ya ga waye kai ta dalilin wani post da kayi, Omoo That’s 24x stronger than a like.
Wanna trigger the algo?
- Kayi creating something very useful and unique ga mutane
- Ya zama kana da profile pic da Bio masu zafi 😬
- Make people need to check you out
- Make your post the trailer. Make your profile the movie
Shiyasa yawancin mutane masu bayarda ilimi suke samun engagement da followers fiye da wanda yake yin qaramin rubutu mutane suyi like su wuce kawai, sbd mutum wanda zai tsaya Karanta post dinka ya wuce bai like ba yafi wanda zai like ya wuce bai karanta ba.
Allah yasa mu dace.