Muna mika sakon murnar shigowar sabuwar shekara ga daukacin al’umma. Allah Maɗaukakin Sarki Ya sa ta zo mana da zaman lafiya, lafiya mai dorewa, arziki mai albarka da nasara a dukkan al’amuran rayuwarmu. Allah Ya kare mu daga sharri, Ya cika mana burinmu na alheri, Amin 🤲
What’s the ONE thing you trust the most in your trading?
A) Price Action
B) Support & Resistance
C) Indicators
D) Market Structure
You can only choose one.
😂 Crypto traders after seeing red candles: “It’s okay… I’m holding for long term 😭”
Na gode da patience ɗinku yan crypto, wallahi wannan market ɗin sai da zuciya!
#CryptoLife#HoldingStrong#BTC#Ethereum