Top Tweets for #Addini
Shi neman Ilimin #Addini Wajibi ne ga kowani Musulmi namiji/Mace, Ba Zabi bane Dole ne, bakada Uzuru a Lahira wai kace baka nema ba.
Amma ka nemi na boko don ana samun Kudi dashi a duniya..
Duk wanda yayi kuskuren zuwa lahira da Jahilci zai yabawa Aya Zaqi
Inkunne yaji..👂
Cibiyoyin yaɗa addini da ma’abota addini su ɗauki yaɗa sallah a matsayin wajibi. Su yi amfani da sababbin hanyoyi masu jan hankali wajen koyar da sallah da bayyana zurfin ma’anoninta.
4/4
#Sallah #Addini #Musulunci
Shi ya sa Al-Qur’ani da sauran rubuce-rubucen addini suka fi mai da hankali kan sallah fiye da kowane abu; kuma saboda haka ake kiranta mafi alheri a cikin ayyuka yayin kiran sallah (azan).
3/4
#Sallah #Addini #Musulunci
Sallah idan aka yi ta da ladubanta — kamar tawali’u da mika kai ga Mahalicci — tana sanyaya zuciya, tana ƙarfafa azama, tana zurfafa imani, kuma tana raya fata.
1/4
#Sallah #Addini #Musulunci
Idan ka tsaya da gaske, Allah zai buɗe maka, ko da babu kofa 🚪✨. Rayuwa ba dole bane tayi sauƙi – amma tare da Allah, komai yana yiwuwa. 🤲
#Addini #HausaTwitter #Tawakkali
Babban Al’amari Ne A Samu Ƴar Shekara 6 Ta Haddace Qur’ani A Makarantar Raudatul Jannah – Mai Sikeli
https://t.co/TWDCke0VZo #Addini #Makaranta #Qurani
Mummunan Tasirin Da Kuncin Rayuwa Ke Yi Ga Al’umma Wajen Bin Addini https://t.co/SgMspWtDLk #RaayiRiga #Addini #Kunci
Gwamnatin Kano Ta Bayar Da Hutun Sabuwar Shekarar Musulunci https://t.co/21dpVunCxi #Addini #Siyasa #AbbaKabirYusuf
Tinubu Zai Halarci Zikirin Juma’a A Fadar Aminu Ado Ta Nassarawa https://t.co/zHImIVWXmv #Addini #Masarautu
Most Popular Users

Elon Musk 
@elonmusk
240.2M followers

Barack Obama 
@barackobama
119.3M followers

Donald J. Trump 
@realdonaldtrump
111.6M followers

Cristiano Ronaldo 
@cristiano
109.2M followers

Narendra Modi 
@narendramodi
106.9M followers

Rihanna 
@rihanna
97.3M followers

NASA 
@nasa
92.1M followers

Justin Bieber 
@justinbieber
90.6M followers

KATY PERRY 
@katyperry
86.9M followers

Taylor Swift 
@taylorswift13
80.8M followers

Lady Gaga 
@ladygaga
72.3M followers

Kim Kardashian 
@kimkardashian
69.4M followers

Virat Kohli 
@imvkohli
68.7M followers

YouTube 
@youtube
68.6M followers

Bill Gates 
@billgates
63.5M followers

The Ellen Show
@theellenshow
62.5M followers

CNN 
@cnn
61.9M followers

Neymar Jr 
@neymarjr
61.3M followers

X 
@x
60.9M followers

Selena Gomez 
@selenagomez
60M followers




