Top Tweets for #Engausa
WEb3 Jobs & Opportunities: #Engausa
—Jan hankali:
(February, 2024)
Nasha Faɗa cewa; Babu Wasu ƙayyadaddun Ayyuka da zakace Iya sune zaka a Web3 samu a space.
WEb3 Space Ne me mutukar girma, don haka abubuwa dayawa Kai zaka zauna ka shirya kayanka ka me dasu yanda zasu amfane ka harka kai ka fara samun alkairi.
i- A space da mukayi da OG Sabiu, Nayi bayani Tare da bada misalai kamar; Yanzu Ace Kai Cyber security ne, Bawai kana buƙatar dole seka samu ayyuka manya kamar na "SC audit" Sec Testing" da sauran su. A'a zaka iya farawa locally misali; Bada shawara Kan yanda mutum ze bawa wallet nasa Tsaro, Gano ƙananun Sec Loopholes kana magana akai. (Anan kana buƙatar ka san Blockchain Tech).
ii- Kana da ƙwarewa a fannin Lafiya, zaka iya shiga Blockchain Technology a tafi dakai, kana rubutu da video akan RL na waɗannan abubuwa biyu, Misali; Akwai irin su "Patients Privacy" Ya za'a sakashi a Blockchain? Waɗanne Blockchain projects ne da suka zo da wanann, har ake iya ɗora wanann bayan nan aciki, Bayani akan Medical System categories, da sauran abubuwa dayawa dakai zaka tsaya ka ƙirƙiro. Web3 ya rabawa kowa aiki, ya rage naka ka gano Menene wannan Ɓoyayyar Baiwar taka?
Kasani; Dukkan abu daka fitar a Web3 kuɗi ne, kuma tabbas akwai masu buƙata. In kana bin waɗannan abubuwa zaka zama unique a space ɗin, kuma Zakai Building Portfolio ɗinka yanda ya kamata.(Skills ɗinka PF ɗinka!)
iii- Crypto Trading Shima Web3 job ne da ake samun alheri sosai.
Abu mafi muhinmanci shine; Zama Consistent da meda wannan abun da kakeyi "Passion" Ɗinka, kuma sana'a. A gane cewa samun nasara se an daure, ka hana kanka wasu abubuwa da yawa ko kana so, domin cimma burin ka. Da yardar Allah zaka cimma buri, Web3 Na kowa da Kowa ne, Kaide kawai ka zama Productive!
FB Sun hanani Comment, se mun haɗe — a X!
Ukashatu CCII<BDR> Coinsher |CEO Global cyber space| HAUSAAMB
#BeProductive

Can African lit survive in colonial languages?
Let’s talk Engausa, translation & creativity at SOBAFEST’s Language at the Margin 📚
🗓️ Aug 23 | ⏰ 11AM | 📍 UDUS Auditorium
🎟️ Tickets 👉 https://t.co/35rF7pd2wq
#SOBAFEST2025 #Engausa #AfricanLiterature #SokotoEvents

“What is Engausa?” he wondered. With growing curiosity, he booked a flight to Kano a city he typically avoided due to its bustling nature. Upon arrival, he persistently asked for directions until he finally located ENGAUSA Hub…….
https://t.co/2PNhTgNd7z
#ENGAUSA #Education4All

WEb3 Jobs & Opportunities: #Engausa
—Jan hankali:
Nasha Faɗa cewa; Babu Wasu ƙayyadaddun Ayyuka da zakace Iya sune zaka a Web3 samu a space.
WEb3 Space Ne me mutukar girma, don haka abubuwa dayawa Kai zaka zauna ka shirya kayanka ka me dasu yanda zasu amfane ka harka kai ka fara samun alkairi.
i- A space da mukayi da OG Sabiu, Nayi bayani Tare da bada misalai kamar; Yanzu Ace Kai Cyber security ne, Bawai kana buƙatar dole seka samu ayyuka manya kamar na "SC audit" Sec Testing" da sauran su. A'a zaka iya farawa locally misali; Bada shawara Kan yanda mutum ze bawa wallet nasa Tsaro, Gano ƙananun Sec Loopholes kana magana akai. (Anan kana buƙatar ka san Blockchain Tech).
ii- Kana da ƙwarewa a fannin Lafiya, zaka iya shiga Blockchain Technology a tafi dakai, kana rubutu da video akan RL na waɗannan abubuwa biyu, Misali; Akwai irin su "Patients Privacy" Ya za'a sakashi a Blockchain? Waɗanne Blockchain projects ne da suka zo da wanann, har ake iya ɗora wanann bayan nan aciki, Bayani akan Medical System categories, da sauran abubuwa dayawa dakai zaka tsaya ka ƙirƙiro. Web3 ya rabawa kowa aiki, ya rage naka ka gano Menene wannan Ɓoyayyar Baiwar taka?
Kasani; Dukkan abu daka fitar a Web3 kuɗi ne, kuma tabbas akwai masu buƙata. In kana bin waɗannan abubuwa zaka zama unique a space ɗin, kuma Zakai Building Portfolio ɗinka yanda ya kamata.(Skills ɗinka PF ɗinka!)
Abu mafi muhinmanci shine; Zama Consistent da meda wannan abun da kakeyi "Passion" Ɗinka, kuma sana'a. A gane cewa samun nasara se an daure, ka hana kanka wasu abubuwa da yawa ko kana so, domin cimma burin ka. Da yardar Allah zaka cimma buri, Web3 Na kowa da Kowa ne, Kaide kawai ka zama Productive!
FB Sun hanani Comment, se mun haɗea a X!
Ukashatu CCII<BDR> @CoinsherAfrica |CEO Global cyber space| @AptosHausa
#BeProductive

Unlocking Web3 Jobs & Opportunities#VOL1: #Engausa
Fashin baki akan X space namu daya gabata;
Munyi bayanin Web3 a matsayin wani nau'i *Technology dayazo inda dukkannin dama take a hannun -mutane. “decentralization” wanda ya shigo da *technologies irinsu; Smartcontract, Blockchain, NFTs, DEFI dss.
Nayi magana akan cewa ko mene ne background naka kanada damar kasancewa a Web3,
Akan maƙalar mu kuma shine Yanda zakai *uncloking na damarmaki da suke cikin Crypto da Web3 gaba daya;
Na lissafa wasu daga cikin waɗannan hanyoyi da suka haɗar da;
1-Dole ka zaɓi inda kake so ka ƙware, anan ka tabbatar kana bawa Wannan abun muhimmanci fiye da sauran da kake yi.
2-Dagiya da daurewa akan wannan abun, karka saka a ranka yau na fara a yau ɗin kuma zan samu abun da nake so, hakan abu ne me mutuƙar wahala. Kai de ka daure ka cigaba.
3-Akwai wani abu da ake cewa "Build a Portfolio" Wannan yana yiwuwa wajen nuna abubuwan da ka ƙware, a profile ɗinka da sauran su, akwai rubutu da nayi a baya; Na bayyana yanda ake Shiga cikin project dss, To shima wannan haka yake kana da buƙatar bayyana komai da kake yi, fahimtar ka akan project ɗin, ta hanyar; codes CT, Writing dss.
4-Ka zama Active kana engaging sosai da OGs, Web3 events (online & offline), a ko ina. Wannan yana da mutuƙar muhimmanci a wannan ne zaka gina "Social Network" Me ƙarfi.
5-Ka dage ka zama updated a space ɗin, karka sake wani information ko news yana wuce ka, (na cikin ma'anar talauci shine ka rasa Information).
Kana bin dukkan trends, da kuma faɗa-ɗa bincike akan abinda ze zama "Next trend" seka shiga da wuri ba wai ka shiga kana jiran wannan abun ko ze iya ƙara zama trend bayan an riga an wuce.
6- Ka fara da kaɗan-Kaɗan, wani abun ma kyauta zaka shiga kana yiwa project ɗin, kana musu content da haɗa threads kyauta, karka damu alkairan suna gaba.
A ƙarshe; ka cire kanka ga dukkan wani tseko ko kallon wani, kasawa kanka cewa TALAUCI Babban abu ne da ze baka motivation dazaka daure, ka dage, harka cimma nasara.
Inka dage ka bi waɗannan abubuwa dana lissafa sannan ka haɗa da wasu sauran tunanin ka, to kasawa ranka kaɗau hanyar cimma nasara da yardar Allah. Web3 ta kowa da kowa ce, Kaide kawai kazama PRODUCTIVE!
-Ukashatu CCII. BDR @coinsherxchange, CEO: Global cyber space, Global Ambassador: @donk_apt

Get ready for the pre-saving link of ‘Engausa, Vol. 1’ 15. April. 2024. The sales date and releasing date is 15. May. 2024 by god grace. @DONJAZZY @davido @alinuhu @alijitaa @Dj_Abba @namenj @Rahma_sadau @NafisatOfficial
#engausa #Asake #Baddest #TundeEdnut

Together with @AlkaliSgr attending the Cyber security Certification Training at @BauchiState.
#cybersecNG #cyberfest2024 #engausa #Arewavibes #BauchiGovt #GovernanceBauchi

Get Ready For #engausa Vol. 1 🎙🎧. Thanks for waiting 🙏🏾😊.
Furthermore, mata da miji is available on all streaming platforms. Stream now! ➡️: https://t.co/CzOxI94bIe

Over 1,353 Graduate From NITDA, ENGAUSA Digital Apprentices’ Programme
@NITDANigeria #ENGAUSA https://t.co/w0Ej0Z1jcY
Had a great time reviewing Maslow’s Hierarchy of Needs during #Engausa #StartupFriday. Now, let’s enjoy the weekend. Bring it on. 🎶

The truth is that, English is just a tool for communication and identification like Hausa, Igbo Yoruba and Pulde. It is not a measure of any skill, intelligence, knowledge or wisdoms.
#engausatechhub #engausa #mothertongueEducation #multilingualEducation #MTBMLE
~ Sauqi daga Allah Ya bullo a kaqasar mu ta hanyar ENGAUSA 🎶🕺
~ Zo ai maka horo kana a daidaita maka thinking ENGAUSA
~ Solar CCTV har komputa netwokin ENGAUSA
~ Ka wadata ka tserewa zuqar sholi da simokin ENGAUSA
~ Ba kayo digiri ba amma ka yi abin da su oo sun kasa #engausa

<HANYOYIN KIYAYE TARBIYYAR MATASA WAJEN ANFANI DA FASAHOHIN ZAMANI >
SHIRIN RAHMA TV: Gobe 9am zuwa 10am na safe, IN SHÃ ALLAH, cikin shirin HANTSI za ku kalli yadda muka tattauna kan HANYOYIN KIYAYE TARBIYYAR MATASA WAJEN ANFANI DA FASAHOHIN ZAMANI. #engausa #engausaict #RAHMATV

Where are my people? Come and laugh small ah beg @MajeedahDabai @__untroubled__ @fauzyMss @Na_mashi @Captain_Majeed_ 🤣🤣🤣🤣🤣
Kash ! Inama da HARSHEN HAUSA a ke yin karatun boko, da tuni wannan rashin aikinyin da ya gallabi jama’a bai sami gurin zama a arewacin Nigeria ba. Allah Ya mai da ƙoƙo masaki.
#RanarHausa
#ENGAUSA #GLOBAL #TECH

Our ENGAUSA ICT VOCATIONAL TRAINING Students are living testimonies and demonstration of the recent fact-findings by The Bayero University Centre for Research in Nigerian Languages, which proves that mother tongue education is the key to a profound and fruitful knowledge.#ENGAUSA

Most Popular Users

Elon Musk 
@elonmusk
240.7M followers

Barack Obama 
@barackobama
119.2M followers

Donald J. Trump 
@realdonaldtrump
111.7M followers

Cristiano Ronaldo 
@cristiano
111M followers

Narendra Modi 
@narendramodi
107M followers

Rihanna 
@rihanna
97.7M followers

NASA 
@nasa
92.2M followers

Justin Bieber 
@justinbieber
91M followers

KATY PERRY 
@katyperry
87.8M followers

Taylor Swift 
@taylorswift13
81.7M followers

Lady Gaga 
@ladygaga
73.2M followers

Virat Kohli 
@imvkohli
70.2M followers

Kim Kardashian 
@kimkardashian
69.9M followers

YouTube 
@youtube
68.7M followers

Bill Gates 
@billgates
64M followers

Neymar Jr 
@neymarjr
63M followers

The Ellen Show
@theellenshow
62.4M followers

CNN 
@cnn
61.9M followers

Selena Gomez 
@selenagomez
60.9M followers

X 
@x
60.8M followers