Top Tweets for #LabaranHausa
Amarya da Ango sun riga mu gidan gaskiya kwana guda bayan aure a Gwandu. 😭💔
#arewatiktok #hausatiktok #kebbi #gwandu #labaranhausa #arewa__tiktok #allahuyajikansu #hausaviral #arewapeople
https://t.co/rnF7Mo2niL
Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya ce ya halarci wani taro tare da Nyesom Wike da kuma Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, inda ya ce Wike ya yi alkawarin zai riƙe jam’iyyar PDP domin goyon bayan Shugaban ƙasa a zaɓen 2027.
#BreakingNews #LabaranHausa #hausanewstoday #Tinubu #Wike #PDP

🚨Fitar El-Rufai APC ya girgiza siyasar Najeriya
🇳🇬 #siyasa #elrufai #bashtvhausa #politics #hausa #labaranhausa
Rigimar kristoci da musulmai a Najeriya kan hutun Ramadana #Hausa #labaranhausa #bashtvhausa
#CAN #musulman #ramadan #hausa
🚨 An kirkiri Motar da bata amfani da makamashi a Afirka
#labaranduniya #maxwellchikumbutso #radiowavescar #labaranhausa #bashtvhausa
🚨 NAJERIYA ta zama mamba ta kungiyar BRICS.
#labaranduniya #brics🇧🇷🇷🇺🇮🇳🇨🇳🇿🇦 #labaranhausa #bashtvhausa #news #Nigeria
Tinubu ya ce gwamnatin sa za ta ci gaba da sauye-sauyen haraji duk da adawa daga wasu bangarori. Ya bayyana cewa an tsara garambawul din domin amfanin talakawa da kara kudaden shiga na kasa. #LabaranHausa #Tinubu #Haraji #taxreform

🚨Shugaban kasar Rasha Vildimir Putin ya tura da sakon barazana zuwa ga shugaban kasar Amurka Jeo Biden a kan harin da Itan ta kai Israila.
"Idan Amurka na son shiga yankin don tallafawa Isra'ila, ba za mu zauna mu zura ido muna kallo ba."
#iran #Israiel #LabaranHausa #hausa

Abubuwan da ya kamata ku sani gameda girgizar ƙasar Afganistan
#btvhausa
#labaranbtvhausa
#hausanewstv
#LabaranHausa
#AfghanistanNews
#afganistannews
#afganistanearthquake
Wannan ne shi ne Noureddin Bongo Valentin wanda ɗa ne ga hambararren shugaban Gabon Ali Bongo Ondimba.
Shekarunsa na haihuwa 31 kuma ya kasance makusanci sosai ga mahaifin nasa.
#btvhausa
#labaranhausa
#hausatvnews
#africannews
#gabonnews
#gaboncoup
#noureddinbongovalentin

-A cikin wannan sati ne dai gwamna Obaseki na jihar Edo ya yi zargin cewa CBN ta buga kuɗi tare da rabawa gamnonin jihohin ƙasar nan.
#CBNFiscal #featured #labaranHausa #Nigeriannews #ticker #yaqinimedia
https://t.co/lAilAFMdWu

Trends for you
Most Popular Users

Elon Musk 
@elonmusk
241.2M followers

Barack Obama 
@barackobama
119.1M followers

Cristiano Ronaldo 
@cristiano
112.7M followers

Donald J. Trump 
@realdonaldtrump
111.8M followers

Narendra Modi 
@narendramodi
107.1M followers

Rihanna 
@rihanna
98.2M followers

NASA 
@nasa
92.2M followers

Justin Bieber 
@justinbieber
91.4M followers

KATY PERRY 
@katyperry
88.9M followers

Taylor Swift 
@taylorswift13
82.8M followers

Lady Gaga 
@ladygaga
74.3M followers

Virat Kohli 
@imvkohli
71.8M followers

Kim Kardashian 
@kimkardashian
70.4M followers

YouTube 
@youtube
68.8M followers

Neymar Jr 
@neymarjr
64.7M followers

Bill Gates 
@billgates
64.6M followers

The Ellen Show
@theellenshow
62.4M followers

Selena Gomez 
@selenagomez
62M followers

CNN 
@cnn
61.8M followers

X 
@x
60.8M followers




