Top Tweets for #Takuce
Muna farin ciki cika Shekaru 12 da kafuwa, muna gode muku da kasance wa wani bangare na wannan tafiya wacca ke cike da farinciki nishadi da kuma aladu masu daraja da martaba. AREWA24 tana taka rawar gani!
#AREWA24 #Takuce #12Years #Anniversary #celebration #North #Hausa

AREWA24 Taku ce! Tamu ce!! Ta kowa ce!!! Ta Jama'a ce!!! Ku yi naku salon sai kuyi tagging dinmu. Muna jira ๐ ..
#AREWA24 #Takuce #hausa #challange
Su KB dai anji kunya๐คฃ.
Shirin Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata zango na 3 kashi na 12 zai zo muku a gobe da misalin karfe 6:00 na yamma.
Ku sabinta rijistar ku ta manhajar AREWA24 On Demand domin ku sha kallo!
#AREWA24 #TAKUCE #dadinkowa
Wai shin yaushe su Sady baby zasu gane waye Kb ne?๐คฃ
Shirin Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata zango na 3 kashi na 10 zai zo muku a gobe da misalin karfe 6:00 na yamma. Ku sabinta rijistar ku ta manhajar AREWA24 On Demand domin ku sha kallo!
#AREWA24 #TAKUCE #dadinkowa
Chakwakiya kenan!!!
Shirin Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata zango na 3 kashi na 9 yananan akan manhajar AREWA24 On Demand.
Ku sabinta rijistar ku ta manhajar AREWA24 On Demand domin ku sha kallo!
#AREWA24 #TAKUCE #Dadinkowa
Balarabe yaje bikon Huwaila.
Shirin Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata zango na 3 kashi na 9 zai zo muku a gobe da misalin karfe 6:00 na yamma. Ku sabinta rijistar ku ta manhajar AREWA24 On Demand domin ku sha kallo!
#AREWA24 #TAKUCE #dadinkowa
Mansura yanzu fa ta dage sai Aliyu.
Shirin Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata zango na 3 kashi na 8 yananan akan manhajar AREWA24 On Demand.
Ku sabinta rijistar ku ta manhajar AREWA24 On Demand domin ku sha kallo!
#AREWA24 #TAKUCE #Dadinkowa
Last Seen Hashtags on Sotwe
Most Popular Users

Elon Musk 
@elonmusk
240.8M followers

Barack Obama 
@barackobama
119.2M followers

Donald J. Trump 
@realdonaldtrump
111.7M followers

Cristiano Ronaldo 
@cristiano
111.3M followers

Narendra Modi 
@narendramodi
107M followers

Rihanna 
@rihanna
97.8M followers

NASA 
@nasa
92.2M followers

Justin Bieber 
@justinbieber
91.1M followers

KATY PERRY 
@katyperry
88.1M followers

Taylor Swift 
@taylorswift13
81.9M followers

Lady Gaga 
@ladygaga
73.4M followers

Virat Kohli 
@imvkohli
70.5M followers

Kim Kardashian 
@kimkardashian
70M followers

YouTube 
@youtube
68.7M followers

Bill Gates 
@billgates
64.1M followers

Neymar Jr 
@neymarjr
63.3M followers

The Ellen Show
@theellenshow
62.4M followers

CNN 
@cnn
61.9M followers

Selena Gomez 
@selenagomez
61.1M followers

X 
@x
60.8M followers




