Top Tweets for #hausacrypto
Alhamdulillahi 🙏
19 followers 🎉
From 16 to 19 in one day.
Small numbers, big gratitude.
We are "Learning in Public" together.
Next stop: 50 💪
Thanks to everyone joining this journey.
#DEXTrader #Web3 #HausaCrypto
A crypto, zaka iya rasa kuɗi, amma ilimin da ka samu ba ya ɓacewa.
Coin na iya faɗuwa, kasuwa na iya canzawa, amma ilimin da ka tara shi ne jarin da darajarsa ba ta faɗuwa.
Ka fara gina ilimi kafin ka fara neman riba. 📚🚀
#Crypto #Bitcoin #Web3 #HausaCrypto

🚀 GTAN Token – Damar Crypto!
Karamin farashi yau, babbar riba gobe 💰
Ka shiga yanzu, kada ka bari a barka a baya!
👉 Ka Saya • Rike • Ci riba
Allah ya amfana🙏
#GTAN #Crypto #HausaCrypto

@Grok, wannan mutumin ya manta sanya 'Render Settings' kafin ya fito hutu. 🌊😂 Shin kuna ganin wannan ya fi sauran hotunan AI da kuka gani a baya?
AITech #CryptoHumor #AIArt #HausaCrypto #HausaAIHub

Mastercard ta gayyato 'yan Crypto taro, amma wane ne a ciki zai fara biyan kudin ruwa? 😂💳
Bitcoin na lissafi, Shiba kuma na jiran sa'a. Wace kudin kake ganin za ta fi kowa saurin karbuwa a duniya? 👇
#CryptoHumor #Mastercard #Bitcoin #ShibArmy #HausaCrypto

If you had ₦100,000 today,
would you put all in one coin? 🤔
Idan kana da 100k yau, zaka saka duka a coin daya?
Why or why not?
#Crypto #Web3 #HausaCrypto
I’m learning crypto step by step — no hype ❌
Ina koyon crypto a hankali, Hausa + English.
Everyday I share what I learn.
If you’re also learning… follow 🤝🚀
#Crypto #Web3 #HausaCrypto
Day 176 of your Web3 Journey
Menene Web3?
(Thread) 🧵
Facebook da Google suna cin riba daga bayananka, amma kai baka da iko da su.
Web3 ya kawo ƙarshen haka.
Yau zamuyi bayanin tayaya 👇
#Web3Innovation #hausacrypto

Day 175 of your Web3 journey
Real-World Case Study
Fake Token Exploit on Cetus (May 2025)
A token with the right name, symbol, and logo can still be entirely fake and cost you millions.
#CryptoScam #Web3

Safe fam!
Yau na buy the dip day!
No FOMO, just research & patience = big wins Who’s grinding with me today? Drop #HausaCrypto #Web3Nigeria
Tweet 10
✨ If you’re serious about growing fast…
Start using @FereAI today.
#CryptoMarket #BTC #ignationliague #Web3Identity #hausacrypto #ai_job

Educational Post 010: Why My @_PIVX Address Keeps Changing from Time to Time Watch This Video in Hausa for Full Explanation
Like • Retweet • Bookmark ⭐
#PIVX #CryptoEducation #HausaCrypto #Web3Africa

🔗 Blockchain Explained!
Blockchain shine tsarin da ke adana bayanai cikin gaskiya da tsari wanda ba za a iya canzawa ba.
Wannan ke tabbatar da tsaro da amincewa a crypto 💎
#Blockchain #Crypto #Web3 #HausaCrypto
Gm☕
This journey isn’t for the weak
it’s for those who believe when others doubt.
#Crypto #memecoin #Hausacrypto

Web3 really needs skilled professionals from Africa 🇳🇬
If you’re part of the Web3 journey:
🔹 What are you currently doing (Design, Community, Content, Dev…)?
🔹 And what do you want to learn next?
Let’s connect and share knowledge👇
#Web3Community #hausacrypto

Tambaya
✍️ Shin web3 job yakamata nafara nema Ko Kuma dole Saina Fara Neman ilimin sanin miye blockchain?
✍️ Amsa :-
Dolene sai kanada basic knowledge Akan miye blockchain domin ta hakane Zaka iya aiwatar da aikin ka cikin sauki.
✍️ Tambaya shin kowane aiki dazan nema Saina samin ilimin blockchain kafin nafara nema
✍️ Amsa :-
Eh kowane Kalan aiki da Zaka Fara Akan web3 sai kanada ilimin blockchain Koda kuwa basic ne.
✍️ Tambaya
Shin a iya web3 job ne Zanke samun kudi Idan nasami ilimin blockchain?
✍️ Amsa:-
A'a ba iyaka web3 job bane Zai Baka financial freedom, hasalima web3 job dayane Daga cikin 100 Na damarmakin dasuke Kan blockchain.
✍️ Tambaya?
Amatsayina Na Sabon zuwa web3 a Ina Zan Sami ilimin sanin miye blockchain miye web3 wane damarmaki blockchain yazo dasu
✍️ Amsa:-
Kanada guraren samun ilimin blockchain dayawa Kamar irinsu YouTube, crypto academic, following big idolos waɗanda suke sharing ilimi a paging su.
🚨SANARWA🚨
Wannan handle din @firji30 ya daukin nauyin karantar da ilimin blockchain tun Daga tushi web3 job opportunities da sauransu

Cardano fasaha ce ta gaskiya da kimiyya da ke bai wa mutane iko kai tsaye.
Al’ummar Arewa ma na da damar shiga tafiyar gina makomar tattalin arzikin dijital.
#Cardano #HausaCrypto #Web3 #DeFi #ADA
🌐 Introduction To @Cardano (ADA) To You Guy's Nigerian Northerners Hausa Speaking Community..
🌟 @Cardano (ADA): wata blockchain platform ce da aka gina a Shekarar 2017 don kawo sabon tsarin fasaha mai cike da gaskiya, tsaro da dorewa a duniyar dijital ta Crypto/Web3.
~ Ita ce ta farko da aka gina bisa binciken masana (peer reviewed research) da kuma hujjojin kimiyya (evidence based methods), ba kawai an kirkiri @Cardano bane don yin crypto kadai ba, an gina tane bisa ilimi da tsari.
Cardano tana amfani da tsarin Proof-of-Stake (PoS) wanda ake kira Ouroboros, tsarin da ke tabbatar da tsaro da saurin ma’amala ( Transaction ) ba tare da cinye makamashi ( Alternatively ) sosai ba kamar yadda ake yi a Bitcoin. Wannan yasa ake kallonta a matsayin blockchain mai kare muhalli.
🌟 Manufar @Cardano ita ce maido da iko da damar tattalin arziki ga mutane kai tsaye, ba tare da dogaro da manyan cibiyoyi kamar bankuna, gwamnati, ko kamfanoni masu iko ba { Decentralization } . Wato tana son duniya ta samu tsarin tattalin arziki mai gaskiya da kowa zai iya shiga.
San,nan ana amfani da kudin { ADA } a matsayin kudin asali { Native Token } a cikin tsarin Cardano, domin:
Biyan kuɗin ma’amala (transaction fees)..
Yin staking don samun Reward..
Shiga cikin tsarin governance, wato yanke shawara kan makomar network ɗin..
🌟 Cardano tana tallafa wa decentralized applications (dApps), smart contracts, DeFi, da NFTs, wato tana gina cikakkiyar duniya ta Web3 mai amana, tsaro, da karɓuwa..
A taƙaice, Cardano ba kawai blockchain bace ~ wata tafiya ce ta kimiyya, gaskiya, da hangen nesa don gina sabuwar duniya mai daidaito da fasahar da kowa zai iya amfana da ita..
🌀 Daga Qarshe ina gabatar muku da Tafiyar @Cardano_Nigeria . Zaku iya Following din account din Domin samun update akan Cardano..
ga kuma Funder din Cardano Nigeria= @MaxxifiedLian Gm Boss..
Nima zanci gaba da kawo bayanai cikin rubutu da harshen Hausa akan Cardano saboda mutanen mu na Arewaci masu magana da yaren Hausa: saboda ku zanyi wannan..
Start @mbahmerd Gm Boss...
Tabbas akwai abubuwa Masu muhimmanci daya kamata mu sani akan @Cardano dakuma illimun,mukan da suke cikin sa Inshallah zanna kawo mana su a hankali. Tabbas akwai Technology acikin Wannan project din..
Bissalam. #cardanonigeria #CardanoCommunity #cardano

Trade and Make Money 💰💰.
Ba Abu Mai Sauqi Bane Wollahi..
Barkan Mu Da Dare CT... #Hausacrypto #Web3_Trader ..
Keep Trying Bro'. You'll Enjoy After

DeFi (Decentralized Finance) tsarin kudi ne na zamani wanda yake ba kowa damar yin hada-hadar kudi kai tsaye ba tare da bukatar banki ko wasu masu shiga tsakani ba.
#DeFi #Block #Hausacrypto
#CryptoProjects

Me: Zan daina crypto.
Also me after seeing a green candle👀👀
Me: Wallahi bull run ya dawo @CWT🤔!!🚀📈....
#CryptoLife #HausaCrypto #Web3 #COINW

Last Seen Hashtags on Sotwe
스트리머
Seen from Korea
gameoverse
ฉี่แตก
Seen from Thailand
splkプラス
Seen from Japan
terriblemouse
Seen from United States
anxiouspanda
Seen from United States
BLACKDOMINANT
ถ่ายnude
Seen from Thailand
mgai(************************************************************************************************) filter:videos
Seen from Mexico
ทอมรับงาน
Seen from Thailand
Trends for you
Most Popular Users

Elon Musk 
@elonmusk
241.3M followers

Barack Obama 
@barackobama
118.8M followers

Cristiano Ronaldo 
@cristiano
114.5M followers

Donald J. Trump 
@realdonaldtrump
111.9M followers

Narendra Modi 
@narendramodi
107M followers

Rihanna 
@rihanna
98.7M followers

NASA 
@nasa
92.3M followers

Justin Bieber 
@justinbieber
91.8M followers

KATY PERRY 
@katyperry
90M followers

Taylor Swift 
@taylorswift13
84M followers

Lady Gaga 
@ladygaga
75.5M followers

Virat Kohli 
@imvkohli
73.4M followers

Kim Kardashian 
@kimkardashian
70.8M followers

YouTube 
@youtube
68.7M followers

Neymar Jr 
@neymarjr
66.4M followers

Bill Gates 
@billgates
65.2M followers

Selena Gomez 
@selenagomez
63.1M followers

The Ellen Show
@theellenshow
62.2M followers

CNN 
@cnn
61.7M followers

X 
@x
60.7M followers


















