Yadda Zaka samu aikin Web3 Jobs tare da amfani da Grok AI.
Kamar yadda muka sani cewa grok AI ne na kamfanin Xai wanda aka sanya shi acikin Platform na Twitter domin sauƙaƙawa ta fuskar samarda bayanai da kuma taimakawa masu amfani da twitter.
Idan kana neman aikin web3 to kada kayi wasa da GROK gurin samun damarmaki a web3.
Akwai hanyoyin biyar da nake amfani da GROK domin samun aikin da neman damarmakin a web3.
A wannan rubutun zanyi bayani hanya ta farko.
Ga bayanin dalla- salla:
1. Abu na farko zaka shi cikin X (twitter)
2. Sai ka shiga cikin cikin grok
3. Bayan ka shigo cikin grok sai kayi pasting din wannan prompt:
"Search the X/Twitter algorithm for Web3 startup projects with less than 2,000 followers that have been active in the last 30 days. Focus on sectors:
🔹Memecoins / Meme Projects
🔹DeFi / CeFi
🔹Layer 1 / Layer 2
🔹AI
🔹Gaming / GameFi
🔹Metaverse
🔹RWA (Real-World Assets)
🔹NFTs
For each project, return:
1. Project name / Twitter handle
2. Sector / niche
3. Follower count
4. Recent activity / post links
5. Website / application links (if any)
Then, craft a professional, personalized DM pitch for outreach to propose growth support, visibility, or collaboration, highlighting value as a community builder, Web3 strategist, or engagement partner.
Format the output in a table or structured list for easy review."
Bayan ya gama search zai baka handle na project da kuma matsalar da suke fama da ita tare da professional pitch da zaka turawa team ɗin project.
Wannan haya daya daga cikin hanyoyin ake samun ayuka tare da amfani da GROK AI.
Sauran hanyoyin guda hudu suna nan tafe.
Like, comment, bookmark, kayi tagging waɗanda kake son suga wannan post ɗin.
@davidasinclair At Health AI, we encourage healthy habits by rewarding users for contributing to their own well-being and tracking routines that support long-term health. Every action that improves your body and mind earns HP points, turning consistent care into tangible rewards.
Kolu of Bourdillon say if him no provide Nigerians with electricity, make we no vote for am.
We campaign against am, 🦇 camp are angry.
Wetin dem want make OBIdients do?
Donald Trump was causing chaos in different counties and bullying anyone who stands in his way.
He thought he was untouchable.
Today Americans took to the street to demand his removal and Insha Allah it will be successful.