Abokina ne sunyi fada da matar sa, so sai mu kaje gidan mu tsare yar mutane, muna Zaune a parlor ta shigo ta gaishe mu da abinci a flask, ina bude flask Naga taliya me zafi 😂🤲, Bayan mun gama ci nayi hani'an, najuya nace abokina billahillazi Kaine bakada gaskiya 😂😂💔.