Malam Auwal Mahaifin Umar da ake zargi da aikata kisan gilla kan mutane 7 a Unguwar Dorayi Chiranci Gidan Kwari, ya ce yana zargin dan nasa ne ya kashe karamar 'yarsa da aka cire wa Idanu a kwanakin baya.
Ku ci gaba da bibiyarmu, za mu kawo mu ku ci gaban tattaunawarmu da shi.