True patriotism is why figures like Davido speak up for their people. Unfortunately, in Northern Nigeria, fear and worldly greed have silenced influential voices from speaking against insecurity. If you can't defend your people, your influence is totally meaningless.
When the Northern Sheikhs chooses Davido over Tinubu’s Rarara, Aso Rock should panic. 2027 is already smelling like Atiku.
Tinubu lost the North’s sympathy to
I have never seen people as foolish as the people of the North You are being killed by poverty and hunger, and you are being killed by guns, yet you still come out to listen to the words of a politician who has failed to protect your life and property. May Allah guide our cmmunty
Mataimakin shugaban ƙasar ya bayyana hakan ne game da shirye-shiryen zaɓen 2027, inda ya yi kira ga shugabanni da masu neman takara da ma magoya bayan ƴan siyasa da su yi adalci kuma su kasance masu haƙuri wajen ganin sun tafiyar da harkokin siyasa cikin lumana gabanin zaɓen.
Mataimakin shugaban ƙasar ya bayyana hakan ne game da shirye-shiryen zaɓen 2027, inda ya yi kira ga shugabanni da masu neman takara da ma magoya bayan ƴan siyasa da su yi adalci kuma su kasance masu haƙuri wajen ganin sun tafiyar da harkokin siyasa cikin lumana gabanin zaɓen.
Fadar shugaban Najeriya ta ce tunda tsohon shugaban ƙasa Muhamadu Buhari ya kammala shekaru 8 akan mulki, to dole ne shugaba Tinubu shi ma ya cika shekaru 8 kafin ya sauka.
Wannan na a matsayin martani ga tsohon matakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar da ya ce yana ganin lokaci ya yi da ɓangaren kudancin Najeriya za su bar shugabancin ƙasar.
Duk munafukan kawayen da suke zugaki akan ke matar manya ce sun samu sunyi ciki da wani muminin sun barki da bashin anko
Se masifar San Jin gulma kamar sabuwar dillaliya kullum kina yawon ganin lefe da kayan kitchen din sabbin amare, munafuka😀
@hon_ibro02@jrnaib2 @Imran_Ilyasu Ba abun da ya mana illa zuwa ta'aziyya idan musiba ta afku kuma under their watch. Yana so deeno ya sake zagin iyayen sa ne kawai 😂
@Arhermad Shi ma shattimar menene yayi ma arewa daga zuwan sa matakin shigaban kasa ka fadamin saidai cewa lalataccen arnen kudu yafi masa musulmi daga arewa a zaben majalisa