Finally, at Filin Mahaha🔥🔥🔥
Governor Abba K Yusuf homecoming thunderous turnout🙌 When the people love you? The Love is always massive and never in doubt.
Alhamdulillah Yau Juma’a Cikin Ikon Allah Mai Girma Gwabnan Kano Abba Kabiru Yusuf Ya Bawa Iyayen Yaran Da Aka Sace Akayi Kudu Dasu Dubu 500.000 Domin Rage Radadi Bayan Dawo Dasu Da Rindinar Yan Sandan Jahar Kano Sukayi Karkashin Jagoranci Commissioner Cp Muhammad Gumel29/12/2023
Lokacin Da Mai Girma Gwabnan Kano Alh Abba Kabiru Yusuf Yake Mikawa Masu Bukata Ta Musamman Tallafin Kudin Wanda Ya Gudana Cikin Wannan Rana Ta Alhamis 28/12/2023
Yau 28/12/2023 Cikin Yardar Allahu Mai Girma Gwabnan Jahar Kano Alh Abba Kabiru Yusuf Ya Saka Hannu Akan Takardar Kasafin Kudi Na Shekarar 2024 Allah Ya Karawa Mai Girma Gwabna Lafiya Acigaba Da Yiwa Al-ummar Jahar Kano Ayyukan Alheri Ameen
Honorable Najib Hassan.✍️
28/12/2023
Muna rokon Allah (SWT) ya shiga cikin wannan tawaga yaƙara yimata Albarka a jahar Kano da ƙasa baki daya Allah yatemaki Kwankwassiya
Saboda Annabi Muhammad (SAW).,❤️❤️🤲🤲
By the grace of God, the Supreme Court will confirm the election of Kanawa, what they elected in 2019 (H.E Abba K. Yusuf) was taken away, and they chose more in 2023 and it is planned to be taken away in the Court; God willing, this time God will have his power over those
Aikin Titi 5 kilometer kenan na karamar hukumar Bebeji inda aiki yake gudana shima yanzu haka Karkashin Jagoranci Mai Girma Governor Kano Engr Abba Kabiru Yusuf
KANO A JIYA
An rantsar da Eng. Rabiu Musa Kwankwaso a matsayin Gwamna karo na biyu shida Dr. Abdullahi Umar Ganduje a matsayin Mataimakinshi a ranar 29/5/2011 da misalin karfe 11:55 na safe a Filin wasa na Sani Abacha dake Kano.
This morning, Sen. Kwankwaso and Gov. Abba K. Yusuf while sharing pocket money (dollars ) to Kano Sponsored students who are departing to India for Msc.