Assalamu Alaikum. Please accept this as a formal invitation to our wedding Fatiha. If you’re unable to attend, please pray for us. Jazhakallah bi khair.
Muna Murnar zagayowar watan da aka haifi fiyayyen halitta Annabi Muhammad (S.A.W) ♥️♥️♥️
Allah ya bamu albarkacin wannan wata me alfarma da albarka ameen.
Innalillahi wa inna’ilaihirraji’un !!!
Yau 17- December-2023 MAHAIFINMU yacika shekara (12) da rasuwa Allah ubangiji yaji kansa ya gafarta masa ubangiji Allah ya kyautata Makwancinsa yasa Kabarinka ya zama "Raudhatun min riyadul jannah" Allah yasa Aljannah Firdaus makoma 🙏🙏🙏
Salam
Ina taya Al'ummar Musulmi murnar shigowa sabuwar shekarar Musulunci 1445
Allah ya sadamu da alhairanta.
Allah yakawo mana sauki cikin rayuwarmu🙏🏼