@Onlyvdmfan Imagine if say that woman was his wife or one of his children, will he forgive the heartless, imagine nursing mother Im kinda wondering why are we like women
Ya Kamata Muyi Masa Adalci a Nan
Zancen gaskiya dama Farfesa Maƙari bai taɓa zama a cikin masu goyon bayan Masussuka ba.
Akwai sabon videon Prof. Maƙari ke cewa ba su tare da Masussuka kan mummunar fahimtar ɓatansa na kore Hadithai, da wasu ke cewa sai da ya mutu ya fito yake Magana.
Ga irin kalaman da Yan ta'addan izala ke gayawa Annabi (ﷺ). Shi kuma Shahid Shaikh Yahya Masussuka yake kore hadisan Akan Annabi, sukuma masu addinin gado sai su dinga cire shi a musulunci tunda addinin gidan sune.
Tir da su
Masussukatul Kadh-dhab ya biyo fa ta kan Jawahiril Ma'ani😁. Ya ce, cewa da akayi idan ka baiwa Tijjani abinci zaka shiga aljanna salon bara ne, da yaudara da rainin wayau 😂.
Titiɓiri fa yayi tsiyar sa.
🥹 Wallahi, ina matuƙar kyaurka, Maulana Alhaji Sheikh Ibrahim Niass (R.A.). ❤️
Ba don komai nake sonka ba, sai don irin tsananin ƙaunar da kake yi wa Shugabanmu, Annabi Muhammad ﷺ. Ƙaunarka ga Manzon Allah ﷺ tana ƙara motsa zuciyata wajen ƙaunarsa da girmama shi. ❤️🥲
@elameennda2@jibreelKhalil Wa'inchan hadisan tsallake wa suke in suka iso gurin, babu yadda za'ai kanason mutun kazo kana yayata abin shi koda gaskia ce, Inma kuma ka karantar da mutane wa'inchan hadisan wace faida zasu samu, ana karanta hadisi ne domin koyi da sanin hukunce hukunce