MA SHA ALLAH.!
A A YARI SCHOLARSHIP INITIATIVE (MARADUN CHAPTER)
(Updated list of Applicants)
Waɗannan su ne sunayen ɗaliban da muka samu tantance zuwa yanzu, har yanzu ƙofa a buɗe take ga dukkan waɗanda suka samu ADMISSION a Jamia, za su iya zuwa gobe Assabar don tantance su.
Zaka iya zuwa kai tsaye a office ɗin Team leader Abdullahi Dannamalan dake B/Kasuwa Maradun.
Dama ce ga kowane ɗalibi, babu banbancin siyasa ko ɓangaranci
ALLAH ya yi jagora tare da sanya albarka y dawo mana da AMINCI..🙏
✍🏽 A madadin shugaba: @aadanmadami
Coordinator Maradun
Notification to all students who have been offered admission to the University in the Northwest region and are yet to be screened: please note that you need to bring your Admission Letter/Confirmation letter to the A. A. YARI SCHOLARSHIP INITIATIVE committee for screening.
Ma'ana (Hausa):
Duk ɗalibin da ya samu ADMISSION na University kwamitin tancewa na A. A. YARI SCHOLARSHIP INITIATIVE basu tantance shi ba, ya hanzarta kawo Admission Letter na shi (ko letter of confirmation) daga gobe Laraba zuwa ranar Juma'a 22 ga watan Nuwamba na 2024.