On March 9, 2026, two currency swap deals between @getplaude and Zacuten Technologies sent more than ₦11.3bn into Plaude’s accounts.
The dollars, in significant measure, never arrived.
Here’s what happened 🧵
@PeterObiUSA @MikeArnoldTruth This is crazy for a Nigeria to be instigating violence against Nigeria’s. You will never see light in your life and your wishes for Nigeria will be your destiny
@NigeriaStories Are this Muslim, you guys think you can outsmart God, if you have the capacity to wipeout Muslim you could have done that but Allah protect his religion not human been. Islam is the religion of Allah and it shall prevail humanity
Each time I watch this video, I find myself wondering what really happened to Governor Ubasani. That last part was so emotional. Mallam Nasir @elrufai is truly a strong man.
Our Partner @Canza_Finance in partnership with @QuidaxGlobal are bridging traditional finance and blockchain for emerging markets! A must-attend event for anyone looking to explore the next wave of financial innovation.
Date: Feb 27th
Time: 9 AM - 2 PM WAT Register here 👉 https://t.co/WKUArPYz8q
In collaboration with @jtconnect2@o3financeschool@BEI_edu@BCU__
Blockchain adoption in emerging markets isn’t driven by hype—it’s about solving real-world problems.
Introducing Baki, our solution to one of blockchain's biggest criticisms: The Dollarization of Economies.
Our aims:
A. improve the intra-African trade experience by eliminating the need for the dollar as a medium of exchange. We provide slippage-free swaps on synthetic African currencies (zTokens) at Central Bank rates.
B. Provide a hedge against currency devaluation.
Baki V1 laid the groundwork, successfully offering a devaluation hedge (A), but faced limitations with dollar on-ramps (B).
[Canza Finance Co-founders explain Baki's offering on @Africastalking podcast]
Adalci Ga Dr. Hakim Baba Ahmad
Na ga habaicin da wasu matasa ke yi wa yayanmu Dr. Hakim Baba Ahmad amma na dauka rashin sanin ka’idar aiki ne ke sa a yi tsammanin jami’in gwamnati zai fito ya soki gwamnati. Dokar aiki ba ta ba shi wannan damar ba. Mu yi wa Dr. Hakim adalci.
‘Public Service Rules’
A gwamnati akwai kundin dokoki da ake kira PSR. A ciki babban laifi ne da za a iya korar mutum daga aiki idan ya soki wani kuduri na gwamnati. Haka wanda zai shiga aikin soja ko dansanda, dss. Lokacin da zai kama aiki yana sa hannu kan zai yafe hakkinsa na fadar ganin damansa.
Mukamin Gwamnati
To idan su Dr. Hakim ba sa cikin gwamnatin, su waye za su shige ta ke nan, ko kuwa duk sai a bar gwamnati babu nagari a ciki? Idan VP Shettima ya ce Hakim zo ka taimaka mun, sai Hakim ya ki? Gwamnati ko ta Fir’auna ce fa a kan shige ta idan akwai gudunmawar da za a bayar. In na yi kuskure malamai su gyara mun.
Idan za a soki Dr. Hakim sai a soke shi kan aikin da aka dauke shi. Shi mai ba da shawara ne a ofishin mataimakin shugaban kasa kan batun siyasa. Shin a wannan fagen ya ba da shawara da ta cuci talaka? Ina hujjar haka? Ko in ya ba da shawara sai ya fito Facebook ya buga don yan’arewa mu gani kar mu zage shi? Ko sai ya watsar da VP dan’arewa saboda ya dadada mana a Facebook?
Na taba zuwa meeting ofishin VP—duk da ba mu gaisa ba ma don matsin lokaci—kuma na ga irin aikin da yake yi a wurin. Gaskiya na yaba da haka. Irinsa a kusa da VP yana da muhimmanci. Ko turancin da yake tashi daga bakinsa a wajen yana fitar da mu kunya. 👍
Kuruciya
Ba na tsammanin akwai wani kudi ko jin dadi da za su sa Dr. Hakim ya juya wa mutanensa baya. Na san shi tun muna koyarwa a Jami’a a Sokoto tare, muna matasa. Ko a lokacin, Dr. Hakim na cikin progressives. Kuruciyarka, tsufarka, inji Larabawa.
Taimako
Kar kuma a manta tsohon permsec ne a FG. Irin abubuwan da ya yi daga malamtarsa a jami’a, har ayyukan da ya yi a Jahar Kaduna da wadanda ya yi a Gwamnatin Tarayya—wadanda ta hanyarsu Allah kadai ya san yawan taimakawa Arewa da Najeriya da ya yi—ko gidansa kadai ya koma yana bautar Allah ba ruwansa da duniya kuma, sun isa mu rika masa fatar alheri har karshen rayuwarsa ba kushewa ba.
Na fadi wannan magana a 2016 lokacin da wasu matasa suke bacin malaminmu Prof. Ango Abdullahi. Na ce ai idan duniya da kunya su Prof Ango sun ba da tasu gudummawar sai dai mu yi musu fatar alheri amma ba mu kushe musu ba. Yau na maimaitata a kan yaya Hakim. Ke nan, abin dai ba na dainawa ba ne tunda dabi’armu a Arewa ne kushe, da zagi. Allah ma ya kyauta ban ga wani ya sako masa ashar irin ya Umar Bush ba—tukun.
A jajirce
Matasa ya kamata su san zagi ba shi zai fisshe su ba. Aiki tukuru da jajircewa bisa gaskiya da rashin tsoro shi kadai zai ba su Najeriyar da suke so. Nan fa aka kira zanga zanga a social media kamar matasa za su cika titi ranar da aka fara. Amma sai aka bar yara marasa galihu kadai masu kwasar ganima. Matasa yanboko masu kira ga zanga zangar suka noke a gida. Wallahi da a lokacin su Dr. Hakim suna kuruciya ne, da yana kan gaba. Zan ba da wannan shaidar. A mutuwar Murtala takawa fa suka yi daga Zaria har Kano. Mu kuwa yanzu ko kofar gida ba ma zuwa, sai dai a waya!
A karshe
Matasa, a bi duniya a hankali. A kyautata wa magabata zato, a musu addu’a. Haka malamai suka ce ya zo a Kur’ani. Sai kuma a yi karatu, a yi addini, a tarbiyyantu, a jajirce kan gaskiya, a yi sana’a ko me kashinta, a roki Allah budi. Allah mai yawan rahama sai ya wadace mu.
Dr. Aliyu U. Tilde
8 Agusta 2024
————
I'll advice you all stop using @myaccessbank for Ngn/Usd transactions for now until the air is cleared.
I call on @cenbank@channelstv@SaharaReporters to Please investigate these and help user's get back there money .
Thank you🙏
@YoungTestnet@myaccessbank@myaccessbank any explanation for tampering with people’s balance? No refund our money we only received money from access Africa ghana which is a platform you created why stealing from us?
@Ayomide09173271@myaccessbank Imagine this none sense bank, been benevolent to people at the expense of our dollars you stole from our accounts without people’s consent, do to ur inept and you’re alleging CBN ask you to do so, I give you 24hours to reverse our funds else the world will here this atrocities