MASOYIN MU ﷺ ❤️
Wasiƙar da Manzon Allah (SAW) ya rubuta wa Sarkin Habasha (An-Najjashi) na ɗaya daga cikin abubuwan da suke sa zuciya ta yi sanyi.
Wasiƙa ce da take ɗauke da kira zuwa Musulunci, cikin hikima da girmamawa, bayan Annabi (SAW) ya gabatar da kansa.
Abin da ya fi ba ni mamaki shi ne: har yanzu wasiƙar tana ajiye a Makkah.
Wallahi na ji daɗin ganin irin wannan tarihi na Manzon Allah (SAW) da idona.
Yaa Allah Ka ƙara wa AnnabinKa daraja, Ka sanya mu cikin waɗanda za su samu cetonsa (SAW). 🤲❤️
_______
Wannan itace fassarar wasikar da manzonmu ya aikama da sarkin habasha
Da sunan Allah Mai rahama Mai jin ƙai.
Daga Muhammad, Manzon Allah,
zuwa Najashi, Sarkin Habasha.
Aminci ya tabbata ga wanda ya bi shiriya.
Bayan haka, ina yabon Allah gare ka,
Allah wanda babu abin bautawa da gaskiya sai Shi kaɗai,
Sarkin gaskiya, Mai tsarki,
Mai ba da aminci, Mai tsarewa.
Ina shaida cewa Isa ɗan Maryam
ruhi ne daga Allah da kalmarsa,
wanda Ya jefa wa Maryam mai tsarki, budurwa,
kuma ta yi ciki da Isa ta hanyar ruhinSa da numfashinSa,
kamar yadda Allah Ya halicci Adamu da hannunSa.
Ina kiranka zuwa ga Allah Kaɗai,
Ka bauta masa Shi kaɗai ba tare da haɗa Shi da kome ba,
ka yi riko da biyayya gare Shi,
kuma ka bi ni ka gaskata da abin da aka saukar mini.
Domin ni Manzon Allah ne.
Ina gayyatar ka da mutanenka zuwa ga Allah Madaukaki.
Na isar da saƙo, na yi nasiha,
don haka ka karɓi nasiha ta.
Aminci ya tabbata ga wanda ya bi shiriya.
Some projects want you to gamble. $TAO wants you to build. Build content, build community, build wealth. That’s why it’s more than a token, it’s a movement. And movements always win in the long run.
How to Earn $TAO Daily on X?
🔥💎📈 1 $TAO = $300
❤️ Like = $TAO
🔁 Repost = $TAO
💬 Comment = $TAO
💰 10 $TAO = $3,000
💰 100 $TAO = $30,000
#NuanceInspectxyz for more follow
So, let's grab some $TAO today. Like, Comment, and Retweet this tweet.