Yana ta sharar bacci, yana hutawa abin sa.
To wannan na ɗaya daga matsalar mutum wanda bai taɓa jarraba abu ba, sannan ya ce sai ya yi magana a kai.
Nan da nan za ka ga wallensa, ka tausaya wa ƙwaƙwalwarsa.
~ Prof. Aminu Isma'il
Alqalam University
Mai wasan kwaikwayo, wadda ba ta taɓa aure ba, ta ɗauka yadda aure yake, mata ce kawai za ta yi ta aiki, shi kuma miji yana kwance. Sai dai ta dafa masa, ta wanke kayansa, ta yi ta ƙyanƙyaso yara...
Tana bauta kamar baiwa, shi kuwa gogan ya miƙe ƙafa.
Duk da ban yi rayuwa dasu Sardauna da Tafawa balewa ba amma zan bawa ƴa ƴana tarihin rayuwar su. Amma ban san me zan faɗa mu su ba game da Kwankwaso don babu wani abun koyi a irin salon siyasar sa.
Farkon haɗuwar shahararrun masoyan nan Jamil da Busaynah da zagi suka fara a wajen ɗiban ruwa, sai kawai yaji ya faɗa da sonta saboda ya zageta sai ta rama.
Amma a satin da ya gabata wasu masoya su kuma da zagi suka rabu 🤣😂😁
Our country is governing by rulers not leaders, School children are being kidnapped in Borno and Oyo. And nothing is there to show that these people are even concerned. No even the usual condemnation statements. They are just busy doing their primaries.
I experienced this situation 13 years ago. It is laughable to find myself in it again. Take your time and enjoy the show.
I will never bow to any lady in this world; I repeat this in my mind.
😂🤣
Red flag 🚩🚩
Ba ruwanta da karatun addini sai waƙe-waƙe da raye-raye to ba matar auren ka bace, duk kyawunta duk dirinta. Ka barta idan ba haka ba zaka yi dana sanin da baka taba yi ba.
After reading John Gray’s book, I carried out this little experiment. I discovered that the lady I wanted to make the apple of my eye is not my type. She is deeply immersed in a modern lifestyle and has many bad attitudes. She even showed her true colours to me this morning.
The best way of succeeding in this life is to follow the teachings of the prophet Muhammad S.A.W.
That's way always i keep repeating this Du'a in my sujood.
رَبَّنَا هَبۡ لَنَا مِنۡ أَزۡوَٰجِنَا وَذُرِّيَّٰتِنَا قُرَّةَ أَعۡيُنٖ وَٱجۡعَلۡنَا لِلۡمُتَّقِينَ.
Mace ce kawai zaka yi mata komai a duniyar nan, amma wata rana sai ta kalle ka tace maka ;
ما رأيته قط من عندك....
" Ban taba ganin wani abu na Alkahiri da kayi min ba" .
🥹🫤
Ali Jita is desperate to insult Arewa Twitter, why???
Their industry (Kannywood) contributed to about 90% in destroying the morals and values of Hausa/fulani society for producing substandard movies and music that ruined the values of our children.
Ali Jita never for once produced any music that promotes good morals and values, he is amongst those that produce music with zero societal impact in our society.
He recently started a Podcast, professional journalists try to advise him because his work is very unprofessional but he still argued ignorantly that he is not a journalist and he don’t want to be a professional journalist.
Talented artists like Bob Marley, Fela Kuti, Tupac and others used their influence and talent to send messages to the masses through music and liberate them…. But Ali Jita music is always about dancing naked in Wedding events with zero positive impact rather than destroying society.
Ali Jita doesn’t have the audacity to attack Arewa Twitter, he is now part of the team that they will use to promotes Peter Obi/Kwankwaso in Arewa.
I'm so happy to hear your voice on the air again after such a long time. You're a very energetic journalist!
You're very welcome
@RabiatuKabir@bbchausa