It’s my Birthday “Alhamdulillah for another year of life. Ya Allah, grant me barakah in my age, strengthen my imaan, and keep me steadfast on the path that pleases You.”“On my birthday, I ask You, Ya Rabb, to forgive my past mistakes, guide my future,
A Tijjaniyya, haske ne jininmu, zikiri ne yarenmu, kuma soyayya ce jinsinmu. Dukkanmu ɗaya ne.
Allah Ya ƙara haɗa zukatanmu, Ya cire shaiɗan daga tsakani, Ya tabbatar mana da ƙauna, haɗin kai da aminci har abada. Aameen.
“As Tijānīs, light flows through our veins, remembrance of Allah is our language, and love is our identity. We are all one.
May Allah unite our hearts, remove Satan from among us, and keep us bound together in love, brotherhood, and peace.” ❤️✨🤍
Shehu tijjani ya ASSASA karatun WAZEEFA akan Sunan Allah "الله" :
Ga yadda sirrin yake :
Idan ana son fahimtar wannan haqiqar sai an koma ma Sirrin LAMBOBI, Kamar yadda muka sani wazeefa ana yinta akan Wasu adudda' na istigfari da Hailala da Sala'ti.
Sunan Allah الله Yana tajalli da lambobi huɗu, ɗaya 1 da uku 3 da uku 3 da biyar 5 (1 3 3 5) amma ukku ne Asali, lamba 3 an maimaitata ne.
Ko wace daga cikin Waɗannan lambobi tana tajalli da wani rukuni cikin rukunna huɗu na wazeefa.
Hailala (لا إله إلا الله) tana tafiya akan lamba 1 domin 100 ake karantawa, ɗari ce ke komawa ɗaya 👉 (1+0+0 = 1). Kenan tana tajalli da HARAFIN ALIF (ا) dake cikin sunan الله.
Istigfari yana tafiya akan Lamba 3, saboda 30 ake karantawa, 30 ce ke komawa 3, 👉 (3+0 = 3), kenan yana tajalli da harafin La'mun (ل) na farko a cikin sunan الله
Sai Jawharatul kamal, ita ma tana tafiya ne akan Lamba 3, dalili ko shine ana karantata sau 12, 12 ce ke komawa 3, 👉 1+2 = 3, kenan Jawhara tana tajalli da harafin La'mun ل na Biyu da ke cikin sunan الله.
Sai Sala'til Fatih, shi kuma yana tafiya ne akan lamba 5 domin ana karanta shi sau 50, hamsin ce ke komawa 5 👉 (5 + 0 = 5), Sala'til Fatih kenan yana tajalli da harafin HA'UN (ه) na sunan الله.
A gurguje :
Hailala tana tajalli da ALIF. ا
Istigfari yana tajalli da LA'M. ل
Jawhara tana tajalli da LA'M. ل
Sala'til fathi yana tajalli da HA'UN. ه
ALLAHU kenan!
Wazeefa a cikin Sirrin ISMUL A'AZAM ake yinta, a cikin halarar za'ti ake yinta shi yasa take ɗauke da Dukkan muqaman Wilaya ( Quɗbaniyya - fardaniyya - ja'mi'iyya da Khilafa) saboda waɗanga Muqaman duk a cikin halarar suke, to Wazeefa a cikin Zatin ake yinta.
Falalar dake cikin Wazeefa ta wuce fahimtar hankali.
Mun gode ya SHEHU TIJJANI.
Sannan wannan Sirrin na Wazeefa haka za'mu tarar da shi a cikin Sinadarin DNA 🧬 na ɗan wanda shine tushen kowace halitta, zan yi bayani inshallah akan wannan Idan Halara ta bani dama.
Il est un amour que les mots ne peuvent décrire. Un amour qui se ressent au plus profond de l'âme et qui devient le moteur de toute une vie.
Que ne donnerais-je pas pour n'être qu'un atome de poussière sur vos sandales, ou une légère brise ayant le privilège d'effleurer votre
🗣Maulana sheikh ibrahim inyass:
أَبِي الْقَلْبُ إِلَّا أَنْ يَكُونَ مُتَيَّمًا — حَلِيفَ غَرَامٍ
بِالنَّبِيِّ مُهَيْمًا
"My heart refuses [anything] except to be madly in love — an ally of passion with the Prophet, completely overwhelmed (by him)"
Dariƙar Tijjaniyya
Ɗarikah ce ta samun falala da yardar Allah, wacce aka assasa ta da Alqur'ani da Sunnah. Babu komai acikin ta sai Istigfari, Salatin Annabi SAW da La'ilaha illallah.
Allah dawwamar damu cikin Ɗariqar Tijjaniyya mu koma gareka muna Istigfari, Salatin Annabi SAW da zikiri.
Ambaton Manzon Allah ﷺ yana ƙara wa mutum imani, kuma yana haskaka zuqata da sirruka da hasken sanin Allah (ma'arifa).
Mu yawaita salati ga Manzon Allah SAW.
Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, ya ce:
*" Wani mutum ya tambayi Manzon Allah ﷺ cewa: “Wane aiki ne mafi Alkhairi a musulunci ?” Sai ya ce:
“Ka ciyar da abinci, kuma ka yaɗa sallama ga wanda ka sani da wanda ba ka sani ba.
Bukhari da Muslim ne suka rawaito.