Non Governmental, Non Profitable and Non Political Orgnztn, fully registered with CAC, estblshd to help the youth in brngin a postiv change to their communities
musamman wadanda suka kaucewa addini da alada.
A karshe, an gabatar da mujallu na hukumar kana Suma sun bada wasu takardun da ke dauke da Karin bayani na manufa da gurace guracen kungiyar, an kammala da Addua da daukar hoto.
#JUVENILE_AID_FOUNDATION_SOKOTO
Sadaukin Sakkwato, ya zayyano musu wasu sababbin shiraruwa da Hukumar ta fito dasu,na bayar da wakafin itatuwa ga harkar ilmi,da marayu,uwayen Marayu da kuma mata da maza masu sababbin aure.
Shugaban Ya kuma basu tabbacin cewa Hukumar zakka da wakafi,a shirye take wajen hadaka
dasu ga shiraruwan kungiyar,musamman shirya tarukan wayar da kai da horassuwa ga al'umma.
Dr.Aliyu Muhammad Dogon daji, ya ba su shawarwari daban daban. A karshe an shawarce su da su kula da Addinin Su da aladar su kana su kaucewa wasu boyayyin manufofin kungiyoyin sa Kai
Wandannan suna kadan daga cikin abubuwan dake kawo rarrabuwar kungiyoyi a wannan lokaci, ya shawarce su da su tashi tsaye wajen neman ilmi da Samar da hanyoyin samarwa kungiyar kudi, da tunanin fitowa da hanyoyin,domin taimakawa matasa da al'umma da suke ciki a unguwannin su
GIDAUNIYAR BAYAR DA TALLAFI A MATAKIN FARKO ( #JUVENILE_AID_FOUNDATION_SOKOTO)
ta ziyarci Hukumar zakka da wakafi,da yake jawabi Shugaban kungiyar Malam Muhammad Abdulaziz yace, kungiyar ce da bata Gwamnati ba,kuma bata da Alaka da siyasa,wadda ta kafu da kafafuwanta.
and prayed to God to bless the Foundation.
May God shower his endless blessings to all those who financially or in one way or the other participated towards making this program a successful one.
Thank you All🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻
Compiled by *Mansoor*
Through
*DBN* (Project Manager)
scheduled activities as well as house chaos sacrificed her precious time to be with us throughout the program. May God Almighty bless her. *JAF* in general is saying thank you ma. 🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻
Malam *Harmdany* (Head of Academics) open the floor through informing the gathering what
in *JAF* activities. Lastly, she enjoined the Members to continue the good work as the reward will come from God.
The items distributed include, *Rice, Macaroni and Spaghetti.* 20 Less privileged families benefited from the gesture.
Some among the beneficiaries thanked *JAF*