Last night, I met with former Governor of Jigawa State, Alhaji Sule Lamido, in his residence in Abuja. We discussed extensively on the state of the nation and how we can all collaborate to redeem the current situation. -AA
da wa'azozi, da sauƙar Al-Qur'ani mai girma tare da addu'oi na neman zaman lafiyar Ƙasa.
Allah ya sakawa Jagoranmu da mafificin alheri, ya maimaita mana ya kara mana son Manzon Allah S.A.Wjja
Gombe dana sarakunan Ningi da Bauchi, Sheikh Tijjani Bala Kalarawi da sauran Malaman addini da sun kasance a wajen Maulidin.
Maulidin na wannan shekara ya samu halartar manyan malamai da dubban al'umma daga sassa daban daban na ciki da wajen Jihar Jigawa. An gudanar
MAULIDIN BAMAINA.
Jagoran talakawan Najeriya Dr. Sule Lamido CON, da Alhaji Mustapha Sule Lamido (San Turakin Dutse) sun jagoranci taron Maulidin Bamaina na bana kamar yadda aka saba a duk shekara, Mai martaba Mai Maradun Alhaji Garba Tambari OFR da wakilin Gwamnonin Bauchi,
Ladies and gentlemen, get ready to Welcome Nigeria's Incoming President, H.E Alhaji Atiku Abubakar GCON, A man who understands Nigerians and can easily fits into every tribe. A very jovial, Atikulate and lively person.He is coming to provide #BetterLife#BetterSecurity#better9ja