Dan wasanmu Abdulsamad bazai buga kwallon yau ba duba da samun rauni da yayi a wurin atisayen daya gabata wannan satin, muna fatan raunin bazai daukeshi dogon lokaci bah.
#jbacademyfc
π£ Mutallib: "Kungiyar ta fara ci gaba kuma muna mutunta juna za mu kai inda ba mu taba tunanin haka ba. Wasan mu na gobe za mu ci nasara da yardar Allah kuma zan yi iya kokarina na zura kwallo."