Many lawmakers ignored the details while passing the Electoral Act. Today, the same law has turned against them, making them victims of their own creation. ๐๐๐
ุฃููููู ู ุจููู ู ูุง ุนูุดูููููุชู ุฏูููู ุชูุบููููููุฌู
ููููู ููููููู ูููููููููู ุจูุนููููููุฏู ููููุงุฆูููู
I wander madly in love with him (PROPHET MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM)as long as I live, without any coquetry or affectation,
And I have passionate infatuation for him even long after my annihilation (death)
-Shiekh Ibrahim Niass
003 PROJECT METRICS
4 .Social media Handles
5.Competitors
6. Competitive Advantage
7. Team
~Social media Handles:Ana duba account na project kamar X, Discord, Telegram da sauransu aga shin account din suna active,akwai engagement mai kyau kuma ba bot bane .
~Competitors:Wadanne projects ne suke aiki iri daya ? Ka kwatanta su.
~ Competitive Advantage:Me yasa wannan project din ya bambanta? Shin yana da wani abu na musamman (utility, technology, ko strategy) da zai sa ya fi sauran dashi.
~ Team: Ka duba shin team suna kwarewa da experience? Kuma sun bayyana kansu Ko sun boye kansu , sannan Ka tabbatar basu da wani cuta ko damfara da suka taba yi .
In sha Allah a content na gaba zamu yi bayani akan Financial metrics.
002 PROJECT METRICS
A karkashen project metrics zamu duba abubuwa guda bakwai (7) sune:
1. Usecase
2. Utility
3. Community
4. Social media Handles
5. Competitors
6. Competitive Advantage
7 . Team
Bayanin su daya bayan daya๐
1.Usecase:Yana nufin Wace matsala project suka magance ko me wannan project suke yi ,ta yadda wannan usecase din ne zai nuna bukatawa izuwa wannan project da kuma matakin da project din zai Kai nan gaba, idan project yana da usecase me kyau Wanda Ake da bukatar sa shi yake nuna cigaban project din nan anan gaba , Wanda idan aka samu akasin haka project ba shida usecase mai kyau zai iya rushewa.
2. Utility:project suna fitar da coin Ko token nasu wanda za'a ringa amfani dashi wajen muamala kamar voting, staking, payment da sauransu,to wannan amfanin da ake yi da wannan token din Shi ake nufi da utility.
3. Community:Shin mutane suna active? Suna goyon baya project din domin community mai karfi shi yake samar da project mai kyau
Ku biyo ni a content na gaba domin mu karasa sauran bayanin In Sha Allah.